ABIN A YABA: Sarauniyar Gusau, Hajiya Dr Lubna Muhammad Ta Gina Katafaren Masallaci Tare Da Kawata Sh.

 ABIN A YABA: Sarauniyar Gusau, Hajiya Dr Lubna Muhammad Ta Gina Katafaren Masallaci Tare Da Kawata Shi.

Wani abin da ba’a saba gani ba, yaja hankalin Al’umma tare da yiwa sarauniyar Gusau Addu’a

Wannan abu da sarauniyar tayi ya jawo mata addu’a daga dumbin Al’ummar musulman duniya.

Ganin yadda tai wannan abin Alkhairin wanda zatai tasamun lada har Allah Ya Tashi duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button