Abin dake haifarwa wasu Mazan rashin karfin Mazakuta da daukewar sha’awa da kasa gamsar da uwar gida a lokacin saduwa

 

ILLOLIN ISTIMNA’I DA MAGANINSU

KILLED MASTURBATION
AND INFECTION FLUSHER 
Yakai Mai Aikata Istimna’i Ko Kasan Cewa Yana Da Illoli Sosai
(Illolin Wasa da Al’aura)
 Istimna’i Babbar Matsalace Ga Lafiya Dan’Adam Kayiwa Kanka Wa’azi Mana Istimna’i Yana 6ata Sutura Yana Hana Arziki Kullin Kana Cikin 6acin Rai Kamar Ammaka Mutuwa
🌶️Ko Kasan Cewa Duk Lokacin Da Kafara Wasa Da Al’aurarka Allah Zaisa Mala’ikunsa Sudinga Tsine Maka Suna Rubuta Maka Zunubi 
*SAURIN INZALI
*JIN ZAFI YAYIN SADUWA
*RASHIN JIN DADIN JIMA’I
*FITAR FARIN RUWA
*DAUKEWAR SHA’AWA
*QURAJEN GABA
*HANA HAIHUWA
*FADUWAR GABA
*YAWAN CIWAN KAI
*SAURIN MANTUWA
*RASHIN GAMSAR DA IYALI.
⚡Sannan Masu Iyali Suma Suna Aikata Wannan Dabi’ar . Zai Haifar Maka Da Rashin Samin Rabo Wato Haihuwa Dakuma Saurin Kawowa Da Kuma Karincin Maniyi Dasauransu.
⚡Sannan zakajj Yawan kasala Akoda Yaushe Kana Neman Gun kwanciya Saboda kasala 
Istimna’i Babbar Matsalace Ga Mai Iyali.
⚡Sannan Shima Wanda Baida Iyali Yana Istimna’i Saboda ya Biyawa Kansa Bukata Domin Yakaucewa (Zina) lallai kayi kuskure Domin kuwa Kana Aikata Abinda Zai Iya Kaika Zuwa Ga Mutuwarka.
Zai Haifar Maka Da Ciwo Kala Kala Irinsu :
❄️Faduwar gaba kullin kana Cikin zullumi kana Fargaba.
❄️Yawan Ciwon Kai Mai tsanani 
Wani lokaci Kuma Rabin kan mutum Zai dinga ciwo.
❄️Yawan Ciwon Baya kamar wani tsoho kanaso istimna’i yanasa Ciwon Baya.
❄️Istimna’i Yana sa Ta6in hankali zaka iya Samin matsala a Cikin brand dinka.
❄️Kankancewar Azzakari Kamar na yaro Dan karami kanaji kana gani Azzakarinka Zai koma dan qarami.
❄️Tsinkewar ruwan maniyi Maniyinka zai koma kamar Ruwa bazai sake amfaniba hasalima bazaka Sami haihuwaba.
❄️Saurin tsufa fatarka zata koma kamar tsoho illar istimna’i kenan.
❄️Saurin inzali ga iyali wato Rashin Gamsar da iyalinka.
Kadan kenan Daga illolinsa
Aji tsoran Allah Adaina aikata istimna’i 
Sannan Dole mutum Zai nemi magani Domin Magance wadancen matsalolin Dana lissafo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button