Adamu Garba Ya Karayin Karin Bayani Gameda Mafarkin Da Yayi Akan Makomar Sauniya Queen Elizabeth
Adamu Garba Ya Karayin Karin Bayani Gameda Mafarkin Da Yayi Akan Makomar Sauniya Queen Elizabeth
A Dai Shekaran Jiyane Adamu Garba Yayi Wani Rubutu A Shafin Sada Zumunta Na Twitter
Garubutun Kamar Haka
A yau kuma yace
Queen Elizabeth tafi musulmai da yawa a waje na~
Dalilina shine Ko kunsan Queen Elizabeth itace ta bada fili aka gina babban masallacin ƙasar Ingila?
To filin ta ne kuma duk wanda yai salla a masallacin tana da lada, dan haka ba abin mamaki bane dan nace tana aljanna ~ inji Adamu Garba ll
Ga Bidiyon karin bayani daga bakin sa