Allah Sarki Hafsat Shehu ta Fashe da Kuka Bayan tunawa da Mijinta Ahmad s Nuhu, Shekaru 16 da rasuwarsa.

Allah Sarki Hafsat Shehu ta Fashe da Kuka Bayan tunawa da Mijinta Ahmad s Nuhu, Shekaru 16 da rasuwarsa.
15 da rasuwarsa.
Tsohuwar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa hafsat ta fashe da kuka a yayin wata tattaunawa da akayi da ita a bbc hausa.
Jarumar ta bayyana irin soyayyar da sukayi da tsohon mijinta Marigayi Ahmed S Nuhu wanda Allah yayi mashi rasuwa a shekarar 2007 Sanadiyyar Hadarin Mota daya hadu dashi.
Ga cikakken vedion nan