Allahu Akbar: Dan Sandan da ta Musulinta kwana baya a Kano yanzu Allah ya karbi rayuwar sa

 Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a kwana baya wani ‘dan sanda a jihar Kano ya Musulinta, inda jama’a suka yi ta masa barka da taya shi murna.

To a yau kuma mun sami wani pabari daga shafin Daily Nigerian Hausa inda duka wallafa labarin cewa.

Dan Sandan da ya Musulunta a Kano ya rasu bayan wata daya da Musulinta, wannan bawan Allah da kuke gani dan sanda a yankin Jakara police station yau kwanansa 30 da karbar addinin Musulunci, yau kuma Allah ya karbi ruhinsa.

Muna addu’ar Allah ya gafarta masa da rahama muma idan tamu ta zo Allah yasa mu cika da imani, Ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button