Allahu Albarka An Haifi Wani Jariri da Yake Cikin Matukar Tashin Hankali Sosai Kalli Video…

 Qalu Innalillahi an Haifi Wani Yaro da Wata Kalar Cuta A Kan Sa Inda Jama’a Suke Matukar Tausaya Masa Allahu Akbar.

An Haifi Wani Jariri Abun Tausayi Inda Wani Abun Yafito Mai a Saman Kansa Abun Tausayi Wannan Saurayi Tabbas Yana Famada Wannan Matsala Ko Kuma Muce Rashin Lafiya Matuka.

Yadda Wani Dan Jariri Kan Sa Ya Kunbura Allahu Akbar Sanadin Hakan Ne Yasa Ma Har Idon Sa Suka Tabu Wato Suka Samu Matsala Abun Tausayi.

Yanzu Haka dai Zamusa Muku Bidiyon Wannan Bawan Allah Wato Wannan Jariri Domin Kuga Irin Halinda Yake Ciki Allahu Akbar Tabbas Dole Ya Baiwa Jama’a Tausayi Matuka.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Aka Haifi Wani Jariri Dayake Fama’da Wannan Rashin Lafiya Mai Matukar Tsanani Allah Yabasa Lafiya Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button