Amfanin Tsotar FARJIN Mace 6 Na Ban Mamaki, Da Ainihin Hukuncin Sa A Musulunci

Dan uwa kalli video domin kasan amfanin shan farjin Mace domin yana karawa Namiji

 

Dan uwa kalli video domin kasan amfanin shan farjin Mace domin yana karawa Namiji

Dan uwa kalli video domin kasan amfanin shan farjin Mace domin yana karawa Namiji….

*TAMBAYA TAMBAYA TAMBAYA*

*_HUKUNCIN TSOTSAR FARJI GA MA’AURATA (3)_*

_Shin Ko Ya halatta ga Miji yatsotsi gaban *Matarsa* ko ita *Mace* tatsotsi gaban *Mijinta* ko kokuma tasha *Maniyyinsa??*_

:

*_Amsa:_*

:

_Asali dai a *Shari’ance* Yã halatta Mace da Miji suyi abinda ake ƙira da suna *(Al-Istimtã’u)* wato *Jindãɗī tsakanin Ma’aurata,* danhaka Yã halatta suji dãɗi da junansu yadda sukaga dãmã, Saidai abinda *Shari’a ta keɓance tayi hani akansa,* kamar ace *Miji* yasadu da *Mãtarsa* alokacin da take cikin *Jinin al-ãda ko jini Bīƙi,* kokuma *Miji* yasadu da *Mãtarsa* ta *duburarta* ko Saduwa da’ita lokacin da takeyin *Azumin-Farilla,* danhaka kenan idan *Miji yatsõtsi Farjin-Mãtarsa* ko ita *Mace tatsõtsi azzakarin Mijinta* Mãlamai sukace duk Yã halatta, saboda hakan zai iya shigãne cikin *Ƙarƙashin* hukuncin *(Al-Istimta’u)* wato Jindãɗī tsakanin *Ma’aurata,* Saboda *Faɗin Aʟʟãн(ﷻ)* cewa:_

:

*”نساؤكم حرث لكم فأتوا حرثكم أني شئتم” (البقرة/الآية223)*

*_MA’ANA:_*

*_Mãtanku Gõnakanku ne, danhaka kuzõwa Gõnakanku ta inda duk kukaga dãmã:_*

:

_Acikin wata *ãyar* kuma *Aʟʟãн(ﷻ)* Yace:_

:

*”هن لباس لكم وأنتم لباس لهن”*

*_MA’ANA:_*

*_(Mãtanku) tufãfine agareku, haka kūmã (Mazãjensu) tufãfine agaresu,_*

:

_Amma idan yakasance ana da tabbas ko zatõ mafi rinjãye gameda cewa yin hakan zai’iya haifarwa wani daga cikinsu wata cūta, kokuma yakasance bãbu wata cūta da hakan zai haifar saidai kawai *ɗaya daga cikin Ma’auratan* bayason ayimasa hakan to *Mãlamai* sukace bai halatta suyi hakanba dan gudun kada acūtar da wanda bãyãso ɗin, Saidai wasu daga cikin *Maãlamai* suna ganin duk dacewa yin hakan ba haramun bane to amma barinsa shiyafi alkhairi,_

:

_Amma dangane da *Magana* akan hukuncin cewa idan *Mace tana tsõtsar azzakarin Mijinta* haryakai ga yin *Inzãli (fitar maniyyi)* acikin bakinta, Shin yã halatta ta haɗi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button