Ana Rade radin cewa Sani Danja Zai Sake Yin wani Auren
Ana Rade radin cewa Sani Danja Zai Sake Yin wani Auren
Fitaccen jarumi Darakta, sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Sani musa danja zai sake yin wani auren bayan rabuwar su da matarsa jaruma mansurah isah.
A wallafa wasu Hotunan kafin aure na jarumin tare da wata Budurwa wanda ake tunanin ita zai aura ga cikakken vedion nan a akasa