BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;!!! Yanzu-Yanzu Allah Yaiwa Yakubu Kafi Gwamna Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Rasuwa.

 BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un;!!! Yanzu-Yanzu Allah Yaiwa Yakubu Kafi Gwamna Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Rasuwa.

Kamar Yadda Shafin Dokin Karfe Suka Wallafa A Shafin Su Na Facebokk Cewa.

Allah yayiwa Alh umar malunfashi rasuwa wanda akafi sani da kafi gomna nashirin kwana chasa’in.

Muna Addu’a Allah ya gafarta masa kurakurensa idan tamu tazo Allah kasa muchika da inami Allahumma Ameeen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button