DA IDONA NAGA SARAUNIYAR INGILA TANA SHAWAGI A GIDAN ALJANNAH (QUEEN ELIZABETH

 DA IDONA NAGA SARAUNIYAR INGILA QUEEN ELIZABETH TANA SHAWAGI A ALJANNAH.

Cewar adamu garba sauniyar ingila [queen Elizabeth] tafi wasu musulmai kuma Yana mata zaton shiga aljannah.

Tsohon dan takarar shugaban kasar Nigeria akarkashin jam iyyar ypp ya wallafa wani rubutu da bidiyo daya tayar da kura a shafukan sada zumunta na zamani adamu yayi rubutu na cewar yayi mafarki yaga sarauniyar ingila tana shakatawa agidan aljannar firdausi sannan ya wallafa wani bidiyo inda yake bayyana cewar tafi wasu musulmai…

Yanzu nayi mafarki queen Elizabeth tana shakatawa a aljannatul firdausi,Allah ya tabbatar hakan sarauniyar ingila ta gida masallaci mafi girma a landan kuma tafi wasu musulmai kuma inayimata zaton shiga aljannah inji adamun….

Hakan yasa mutane da dama sun bayyana rashin jin dadinsu game da wadannan kalamai nasa inda wasu ma suka bukaci malamai su zauna dashi domin warwarewa Al umma wannan lamarin…..

Tabbas maganganu na adamu garba sun harzika mutane inda aka rika yimasa raddi ta ko inah dayawa daga ciki suna ganin jahilci ne yasa shi yin wadannan maganganu don haka mutane suka rika gaya masa ya koma islamiyya…..

inda wasu kuma suke ganin yama bar musulcin gaba daya domin ya karyata ayoyin alkur ani da ubangiji ya tabbatar da duk Wanda ya mutu Yana a matsayin kafiri tabbas wuta ita ce makomarsa.

To Allah yasa mu dace AMIN,

Ga Cikakken Bidiyon ta Cikin nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button