Da nayi niyyar ban karayin aure a duniya amma yanzu ina son fatima ali nuhu idan mahaifinta zai bani dama ina sonta da aure

Da nayi niyyar ban karayin aure a duniya amma yanzu ina son fatima ali nuhu idan mahaifinta zai bani dama ina sonta da aure

INA SONKU,SABODA ALLAH GAWANNAN SABODA MASOYA IDAN KAKARANTA KATURAZUWA WANI GRP DOMUINSUMA SUKARU

 

❤❤❤❤❤❤❤

 

A soyayya babu kunya.

A soyayya babu tsoro.

A soyayya babu cin amana.

A soyayya babu karami babu babba.

A soyayya babu attajiri babu talaka.

A soyayya babu jan aji.

A soyayya babu hanzari.

A soyayya ake samun yarda.

A soyayya ake jin dadin rayuwa.

A soyayya ake samun farin ciki.

A soyayya ake shiga kunci.

A soyayya ake abota.

A soyayya ake samun karamci.

A soyayya muke rayuwa.

A soyayya muke farin ciki.

A soyayya muke aure.

A soyayya muke samun ‘ya’ya.

A soyayya muke furta kalamai.

A soyayya aka san farin ciki.

A soyayya aka san bakn ciki.

A soyayya aka san aure.

A soyayya akaSannan kuma SO=so wani shaukine na zuci dake

ziyarar masoya guda 2 batare da

yashawarcesuba,kuma so tamkar glass yake idan

kafasa baya kwasuwa koda kayi manejine baya

taba komawa daidai. Hakika So dafine,So gubane,

So Masifa ne, ga wanda Allah ya jarabce shi da

shi.So wata yanace da kan Makantar da idanun

Masoya, ga barin ganin laifin juna. So shi ne abu

mafi girma da yake iya sarrafa zuciyar kowanne

irin Mutum. So wani haske ne, da yake haskaka

zukatan Masoya. So na gaskiya, shi ne ginshikin

dorewar Soyayya. So na gaskiya shi ne, ka so

Mutum don Allah, ba don wani dake tare da shi

ba, ko abin hannunsa ba. So kan iya zama

linzami, ga duk wani da ya tsinci kansa a tarkon

sa. So wani Marurune, mai yawan azabtar da

zukatan Masoya. So wani tsirone da kan iya

tsirowa a zuciyar duk wanda ya ga dama. So ba

ruwansa da Kyau, kudi ilimi mulki ko nasaba da cancanta ♥♥MA’ANAR SOYAYY♥♥

Soyayya nada ma’ana dadama amma tafi tsayuwa akan gamon jini dazaran jinin mutanen biyu yahadu sai so ya darsu azukatan su

T Soyayya wata abace dake shiga cikin zuciya batara da kasaniba kuma itace jigon rayuwa

 

♥♥FARILLAN SOYAYYA♥♥

1 Tsoron Allah.♥

2 Hakuri.♥

3 Rikon Amana.♥

4 Kulawa.♥

5 Rikon Alkawari.♥

6 Fadar Gaskiya.♥

7 Tsafta.♥

8 Kwalliya.♥

9 Kalaman Soyayya.♥

10 Kunya.♥

11 Kishi.♥

12 Kulawa.♥

13 Iya magana.♥

 

T ♥♥SUNNONIN SOYAYYA♥♥

1 Zuwa zance.♥

2 Kyauta.♥

3 Tattali.♥

4 Yabawa.♥

5 Tarairaya.♥

6 Kawar da kai.♥

7 Mutunta juna.♥

 

♥♥MUSTAHABBAN SOYAYYA♥♥ 1 Shagwa6a.♥

2 Iya kallon S

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button