Dan Majalistar Tarayya ya baiwa matashiyar da tazo na 2 a gasar karatun Al-Qur’ani kyautar Mota kirar 406

Dan Majalistar Tarayya ya baiwa matashiyar da tazo na 2 a gasar karatun Al-Qur’ani kyautar Mota kirar 406
A ‘yan kwana kin nan abin farin ciki da murna yana yawan faruwa da ‘yan mata wanda suke haddace Al-Qur’ani mai girma, wasu daga cikin sukan rubuta sji da hannun su.
To a yau ma dai mun sami wani labarin akan wata matashiyar yarinya wanda tayi nasarar zuwa na biyu 2 a gasar karatun Al-Qur’ani mai girma da aka gudanar.
Wanda har Dan Majalistar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Lere “Injiniya Ahmad Munir” ya yiwa Dalibar kyautar Motar kirar 406.