Domin Masu Iyali Hadin Maganin Karin Ni’ima
Domin Masu Iyali Hadin Maganin Karin Ni’ima
ga wata sabuwar faidar magani ni’imar ya mace da zamu kawo muku Wanda cikin yardar Allah in kukayi amfani da ita zau samu biyan bukata
Wannan fa’ida tanna da matukar amfani ga Mata zaku just dadinta Wanda hakan zai sa kuyi godiya
kamar yanda wannan tasaha ta Saba kawo muku magunguna masu matukar saukin hada da Kuma matukar amfani wajan biyan bukata cikin kankanin lokaci yau ma ta kawo muku wani sabin hadin magani.
ta hanyar koyar daku hada magungunan gargajiya masu amfanar da lafi suta da Kuma waraka.
bari mu tafi zuwa magungunan Kai tsaye sune kamar haka
YADDA ZAka hada su shibe kamar haka👌
1) Da farko za’a samu garin hulba a debi chokali day
2) zaku samo garin bagaruwa rabin chokali 👌
3) bayani an samo su sai hada da ruwa kamar cikin babban kwanan shan ruwa
sai a tafasa sosai gaba dayan su guri guda
bayan a sauke Shi za’a barshi ya huce bayan wasu mintina zaki Rika tsugunawa a ciki zafun Yana dan aka tirara gabanki, ko Kuma mace ta rinka Kama ruwa dashi sauke
1) Idan kuma an samu dama sai ta samo auduga ta rika dangwalo man Habbatus sauda sai ta ringa dangwalowa tan matsewa tana shafashi a gabanta
zai dau kamr tsawon sati biyu kina wanna hadin maganin
wannan hadin Insha allah zaaga abin mamaki sosai a jarraba Mata masu rashin ni’ima ko bushewar gaba
Yana magunguna Kama haka
2) matsala ta rashin haihuwa
3) matsala ta rikicewar al’adah na mata
4) ko matsala ta soshe-soshen gaba wanda gabansu yake musu kekayi cikin mutane,
to kuyi amfani da wannan fa’idar zaku dace da iznin allah sai kun mana godiya
ku kasance da wannan shafin namu domin samun magunguna da Kuma labaran duniya mun gode 🙏🌹❤️🌹