Duba Yadda Akayi Nasarar Kama Wata Mata Da Take Satar Yara Daga Maiduguri – Zuwa Jihar Lagos

Duba Yadda Akayi Nasarar Kama Wata Mata Da Take Satar Yara Daga Maiduguri – Zuwa Jihar Lagos

Anyi nasarar Kama wata matar aure Mai Safarar Yara A babban birnin jihar Maiduguri, Inda Ta Kwashi Yara Uku domin Kaisu Jihar Lagos Ekko, domin sayar dasu.

 

A labarin da muka waye gari dashi yau An kama wata mata mai suna Jecik, Henta, a tashar Borno Express dake jihar maiduguri yayin da take kokarin tserewa izuwa jihar Lagos da yara uku data sace.

 

Cikin wani bayani da muka samu matar ta bayyana cewa tana samun dubu dari biyar (500,000,00) a Lady B dake Victoria island a jihar Lagos take biyan ta domin ta yi wannan aikin.

Haka Kuma wannan ne karon farko data fara rashin samun nasarar dangane da satar yaran, da takeyi a sassan jihar ta maiduguri da kewayenta.

 

sannan kuma ta ce akwai wata nurse a Maiduguri Specialist Hospital da take taimaka mata akan wannan aika-aikan.

 

Daga karshe saidai muyi adu’ar cewa” Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu da muguwa, Allah ka zaunar da kasar mu lafiya baki daya.

 

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Janzakitv, domin samun labaran mu kowani lokaci hakika Muna alfahari daku masoyan mu kuci gaba da kasancewa damu mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button