Duk Wanda Yasha Wannan Haɗin Zai Samu Minti 40 Yana Jima’i Da Mace Bai Kawoba

Duk Wanda Yasha Wannan Haɗin Zai Samu Minti 40 Yana Jima’i Da Mace Bai Kawoba

AMFANIN HADIN RIDI DA MADARA

 

1.Yana karawa mace gamsuwa da gamsarda mijinta yayin jima’i

 

2.Yana kara yawan son yin jima’i domin sha’awa zata qaru.

 

3.Yana gyara fatar jiki tayi kyau tayi laushi.

 

4.Yana magance yawan kurajen da ke tsiro a harshe.

 

5.Yana kara karfin jima’i ga namiji

 

6.Yana magnin yawan fama da rama a jiki sai a zuba hadin a cikin koko mai kyau a sha da safe.

 

7.Yana Maganin rashin kuzari.

 

8.Yana karawa jiki lafiya da annashawa

 

9.Yana gyara ruwan maniyin namiji suyi yawa,su yi yauqi, suyi haske kuma suyi kauri.

 

10.Yana karawa mata masu shayarwa ruwan nono masu kyau masu lafiya.

 

11.Yana Maganin yawan tashin zuciya ga mata masu juna biyu.

 

12.Yana karawa mace mai ciki jini a jiki.

 

13.Yana kara lafiyar ido da qwaqwalwa.

 

14.Yana kara yawan sinadiran halitta ga mata da maza.

 

15.Gembon ciki me sa warin baki.

 

Wanda madara ke lalatawa ciki yasan yanda zai sha.

 

Sharadi

 

Mai Ciwon sugar ba zai sha ba.

 

Allah ya sa mu dace.

Abinci guda biyar (5) dake lalata hanta.

 

Hanta dai wata tsokace mai matukar anfani, hanta na taimakawa dan adam wajen lalata wasu kwayoyin jini da suka lalace.

 

Ana samun hanta ne a cikin dan adam Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam. Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar lafiya.

 

1-Abinci mai kitse

 

Dukkan dange-dangen abinciccika matsu kitse na da matukar hadari da lafiyar hantar dan adam. Abincin da ke da kitse yakan ba hanta wahala sosai kasantuwar ita ce ke kula sarrafa dukkan abunda ke shiga cikin dan adam. Yawan cin kitse kan cutar da ita sosai.

 

2- Suga:

 

Kadan daga cikin ayyukan hanta shine sarrafa suga zuwa sinadarin kitse kuma kamar yadda muka karanta a sama, yawan hakan ma kansa yana da lahali ga lafiyar hantar.

 

3. Gishiri:

 

Binchiken masana ya nuna cewa abinci mai gishiri kan yi lahali ga jiki musamman ma dai kasantuwar hanta ita ce ke da alhakin sarrafa sinadarin. Yawan gishiri kan wahalar da hanta ya sanya mata cuta.

 

4- Giya:

 

Shan giya ma dai kan taimaka wajen lalata hantar dan adam kasantuwar cewa takan wahalar da hantar wajen sarrafa ta.

 

5- Abincin makulashe na gwangwani:

 

Kasantuwar yawancin wadannan abinciccikan nan na dauke da gishiri da suga mai tarin yawa, hakan kuma na matukar wahalar da hanta wajen sarrafawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button