Fitaccen mawakin kannywood Hamisu breaker ya bayyana Matar da zai aura

 Hamisu Breaker ya bayyanawa Duniya matar dazai Aura ya nuna hotonta

Shikkenan yanzu hankalin mutane zai kwanta musamman masoya wannan mawakin dama jaruman kannywood wanda suka matsu suga anyi wannan bikin hankalin su ya kwanta saboda zumudun shagalin biki yanzu abu ta matso

To a kwanakin baya aketa maganganu akan auran Wanna mawakin domin har kudin aure ance yakai wanda daga bisani yaje ya karbi kudinsa sakamakon wani dan tsarko da aka samu ta bangaren iyayen yarinyar da ake tunanin zai aura

Sannan a baya bayan nan ma anji wata budurwa wacce ta fito take bayyana cewa ta amince zata auri wannan mawakin duk da ta samu tayin aure daga wajen manyan mutane wanda sukafi wannan mawakin daukaka da suna da kuma uwa uba wato kudi wanda ba karamin tasiri yake ba akan sha’anin aure musamman a wajen yaya mata amma duk da haka ta zabe shi zata aureshi

Kalli video tanan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button