Ga Sirrin Daran Farko Ga Ma’aurata

Ga Sirrin Daran Farko Ga Ma’aurata

SIRRIN DAREN FARKO 

 

HANYOYIN GAMSAR DA MACE ( UWARGIDA*

A kullum na duniya maza ma’aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya gamsar da matayen nasu a lokacin da sukayi kwanciyar ta jima’i? Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsar da matansu? Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jima’i domin shine ginsheken zaman aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a samu zaman lafiyan ma’urata ko akasin hakan.

Yana da kyau da kuma mahimancin maza su fahimci cewa, duk wata mace tana sha’awar ganin cewa mijinta yana matukar gamsar da ita yayi da suka yi kwanciya ta jima’i. Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa gamsar da mace a jima’ince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko jigatata shine zai iya gamsar da mace.

Mafiya yawan maza basu da illimin sanin cewa mace takan dauki lokaci mai tsawo kamin tayi zuwa kai duk da yake da akwai wasu matan da suke yinsa cikin karamin lokaci. Don hakane yake da kyau maza su gabatar da wasanni ga mace kamin su afkamata.

Kamin mace ta kamu, dole ne sai an tantabamata mata wasu wurare ta hanyar sumbata, wasa da nonuwanta, gabanta da makamantanmsu. A wannan lokacin ne mace jinin jikinta yake bin ko ina a jikinta daga nan kuma sha’awa ya motsomata harta nemi bukatar mijinta.

Mundin namiji ya jefa matarsa cikin wannan yanayi zai ji dadin yin jima’i da ita haka kuma ita kanta matan bazata yi koken rashin gamsuwa bayan an gama, maza masu murza matayensu a lokacin wasannin motsa sha’awa, mazane da suke sa matansu gamsuwa da zuwan kai cikin sauki kuma akai akai.

 Kada kayi gaggawar shigar matarka, ka tabbatar ka dauki lokacin kamar mintuna 25 zuwa 30 kana wasa da ita har sai lokacinda tayi laushi da kanta tana bukatar ka shigeta. Mata da dama dai sukanyi sha’awar gani mazansu ne ke tubesu da kansu a lokacin da ake tsaka da wasan, yadda kuma a yayi wasan kana tube mata kayan dake jikinta da

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button