Ga Wani Sabon Hadin Maganin Karin Ni’ima Kuma Garanti Ne
Gawani Sabon Hadin Maganin Karin Ni’ima Kuma Garanti Ne
MAGANIN KARIN NI’IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA):
Sirrin rike miji:
Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.
YADDA ZAAI SHINE:
Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.
Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.
Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai
MAGANIN KARFIN MAZA
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau ma muna dauke da wata fa’ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa’ida domin karin niima.
ABINDA ZAA NEMA.
1. ganyen Zogale
2. Yayan Zogale
3. Citta
4. Kaninfari
5. Masoro
6. Kimba.
Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi kaushi,zaa rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma….
Wannan fa’ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.
Allah yasa mu dace.
MAI BUKATAR HADADDEN YAYI MAGANA:
1- rashin gamsar wa a yayin jima’i
2- rashin haihuwa
3- rikicewar al’adah
4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k’yamar ki da abun hannun ki.
1- fitar farin ruwa
2- rikicewar al’adah
3- kaikayin gaba
4- gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
6- yin fitsari guntu-guntu.