GARDI ZAHRA MANSUR YA TONAWA GARDI SIDDIQA ALIYU ASIRI

 GARDI ZAHRA MANSUR YA TONAWA GARDI SIDDIQA ALIYU ASIRI 


Matshin nan mai suna MUSA L. MAJE wanda a kwanakin baya hukumar ‘Yan Sanda ta kama bayan ya damfari mutane da dama a kafar sada zumunta ta FACEBOOK ta hanyar cewa shine ZAHRA MANSUR, ga zahirin hotonsa a qasa bayan ya sha filter.Yau dai GARDI ZAHRA MANSUR ya tonawa GARDI SIDDIQA ALIYU asiri bayan ya bayyana a shafinsa na FACEBOOK cewa Account mai suna SIDDIQA ALIYU Gardin namiji ne yake tafikar da account din ba mace ba, har ma ya bayyana sunan mai tafiyar da shafin da cewa sunansa ABBATI, 

Ba iya sunan GARDIN ya bayyana ba har da ma hoton GARDIN ya bayyana,  ga hoton GARDI SIDDIQA ALIYU a qasa 

Shima GARDI SIDDIQA ALIYU ya na amfani da hoton wata baiwar Allah  a matsayin cewa shine ita, lalle ma, gardi ya koma gardiyya, ga hoton da shi GARDI SIDDIQA ALIYU ya ke amfani da shi a matsayin cewa shine hotonsa na gardiyya.


Kar mu cikaku da surutu ga Abin da GARDI RAHMA MANSUR ya rubuta a shafinsa na FACEBOOK akan GARDI SIDDIQA ALIYU 

 Assalam Alaikum…


Banso nai magana akan abinda yake faruwa ba, ina ankare da komai amma ban cika damuwa da abinda be shafen ba, dafarko nayi kokarin yi masa magana akai, nace masa tunda aikin ya bude ya canza salo, duba da yaron yanada hankali kuma da respecting mutane. 


Amma bai dauka ba, jiya nakama sunansa still a banza. Duk da cewa nasamu korafe korafe da dama akan account din. 


Duk me mu”amula da wannan account din me suna siddiqa to yana mu’amula ne da wannan yaron me suna abbati wanda shine tsohon me amfani da wani account da shima ya taba shahara Miss Haleema.


Da fatan zamu kiyaye, Sai a rufe chapter haka.😂😂

Allah ya kyauta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button