Hakikanin Gaskiyar Magana Akan Auren Fatima Ali Nuhu Da Hamisu breaker
Hakikanin Gaskiyar Magana Akan Auren Fatima Ali Nuhu Da Hamisu breaker
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Nasara.com
Yanzu Muka zo muku da gaskiyar magana akan yada jita jita akan cewa akwai soyayya a tsakanin Hamisu breaker da fatima ali nuhu
Wannan labarin a zahirin gaskiya bashida tushe bare makama a bangaren gaskiya
Anyita ta kare Hamisu breaker yakai kudin fatima ali nuhu kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.
Mutane da yawa a yanzu haka sunci karo da labarin cewa Hamisu Breaker ya kai kudin yar gidan Ali nuhu fatima kamar yadda a yanzu mutane da yawa Suna cewa karna ne
Kalli videon Karin Bayani