Hotuna || Jonathon Kunkuru Mai Shekaru 190 Shine Dabba Mafi Yawan Shekaru A Duniya

Hotuna || Kunkuru Mai Shekaru 190 Shine Dabba Mafi Girma A Duniya


Kunkuru mai suna Jonathan shine dabba mafi tsufa a duniya, Wannan kunkuru ya sake samun Lambar Girma ta Dabba mafi girma a duniya daga Guinness World Records!  🤩


 A wannan shekarar ne Jonathan ke bikin cika shekaru 190 a duniya, a yanzu shi ne kunkuru mafi tsufa a duniya kuma dabba mafi yawan shekaru a duniya, 


An haifi Jonathan Kunkuru a shekarar 1832, hakan ya sa yana da shekaru 190 a cikin wannan shekara ta 2022


Oldest Chelonian shine taken da aka bashi na zama dabba mafi yawan shekaru a duniya. 🐢

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button