Idan Ka Shirya Rabuwa da saurin Kawowa Lokacin Jima’i Kalli wannan Bidiyon

Idan Ka Shirya Rabuwa da saurin Kawowa Lokacin Jima’i Kalli wannan Bidiyon

HANYOYIN DADEWA AKAN MACE

 

YIN JIMAI AKAI AKAI

Wato yawan yin jimai tsakanin maaurata na samar da wani yanayi na juriya da dadewa kafin su kawo (fitar mani). yawan yin jimai kamar yawan zuwa gidan motsa jiki ne, gwargwadon motsa jininka shine gwargwadon jure wahalar sa da zaka samu. Kuma wannan zai taimaka idan daya daga cikinku baya azalo (masturbation) domin yawan yin azalo na kara maka tsahon lokaci kafin ka kawo. shiyasa ma yake da kyau ku shawarci juna ya zama ana samar da azalo koda sau daya a sati.

 

 

 

DAUKAR LOKACI MAI TSAHO WAJEN

WASANNI

 

Abinda mafi yawancin mutane suka dauka shine, aiwatar da wasanni kafin saduwa baya da wani tasiri. Sabanin hakan kuwa, yin wasanni kafin saduwa yana bada gudunmawa wajen samarda yanayi na annushuwa tsakanin maaurata, sannan yakan kara ma lokacin kasancewa taren tsaho. misali, idan kana daukara mintuna 3 ko 4 kayi komai ka gama tare da matarka ba tare da wasanni ba, idan aka aiwatar da wasanni zaa iya samar da mintuna 8 harma zuwa 10.

 

 

 

FITAR DA SABBIN HIKIMOMIN SADUWA

 

Idan ka dade tare da abokiyar zaman ka, maana kuka kasance na wani lokaci mai tsaho, akwai bukatar ku samar da hikimomi da zasu dinga kara ma kasancewar ku armashi. idan ya zamana kun kasance akan wani salo guda daya na saduwa ko yaushe, zaku kasance cikin gundura da neman canzawa. yana da kyau ku nemi shawarwari daga masana harkar jimai dan samun sababbin salo da zasu kara muku dadewa tare.

 

 

 

JINKIRIN KAWOWA (INZALI)

Idan mutuminki yana da matsalar inzali da wuri, to ga hanyar da zaki kara matsa dogon zango. lokacin da yake kanki yana sukuwa, ya kusa zuwa gaba sai ki tsayar dashi ta hanyar zare azzakarin daga farjin ki, sai bayan kamar minti biyu sai ki maida masa shi ciki. ya zamana ana samun irin haka kamar sau uku ko hudu a duk lokacin da kuke saduwa, wannan zai sa ya zama ya kara lokaci akan yadda ya saba, dalilin wannan lattin kawowar da kika masa gwaji akai.

 

 

 

MURZA KARKASHIN AZZAKARIN SA

Duk lokacin da kuke tare ki dinga murza can kasan burar sa, wato kusa da golayensa. hakan yana kara masa dadewa bai kawo ba ya kuma kara ma azzakarin karfi. saidai kada kiyi kuskuren lankwasar da azzakarin a wannan yanayin domin wannan na iya jawo masa lalacewar azzakarin

 

 

 

KE A SAMA SHI A KASA

Wato wannan position yana taimakawa sosai wajen dadewa baa kawo ba. domin a haka ko wannen ku zai kasance cikin nishadi ba tare da an taba wurare muhimmai ba da zasu sa akawo. yadda akeyi shine, kai zaka kwanta rigingine ita kuma ta hau kanka a zaune tana dan yin gaba da baya.

 

 

 

MAGANI

Daga karshe, yana da kyau ku nemi shawarar masana jimai domin baku shawarwari da kuma nuna muku irin magungunan da zakuyi amfani dasu da shawo kan matsalar ku. Ba abu ne mai kyau ba ka dinga amfani da magani kawai ba tare da sahalewar likita ba domin zai iya cutar da kai ba tare da kasani ba.

AMFANIN SANTSIN MANIYYI A CIKIN FARJIN MACE.

 

Shin ko kasan da cewar a yayinda kayi inzali ta hanyar ambaliyar ruwan maniyyinka cikin farjin uwargida idan ka cigaba da shigarta tana jindadi na musamman fiye da Wanda taji a baya kafin kawowarka?

 

Ya danganta da kokari da kuzarin namijin,idan har ka kasance kana daya daga cikin jinsinan mazajen da koda sun kawo azzakrinsu baya kwanciya(Mafi akasari hakan na faruwane idan namiji yasha magani) to ana bukatar ka cigaba da shigarta babu kakkautawa domin wannan santsin maniyyin naka dake cikin farjinta,idan ya hadu da nata santsin ruwan ni’imar a yayin da azzakarin ke gugar fatar cikin farjinta hakan na sanya uwargida ihun dadi na musamman.

 

Idan kuma da kayi inzali azzakarinka ke kwanciya,idan san samu ne ana so kabar azzakarin cikin farjin batare da ka zareshi ba, uwargida ta cigaba da tsotsarka tana shafarka tana matsa mazaunanka da gadon bayanka,tanayi tana wasa da azzakarinka dake cikin farjinta ta hanyar zukarsa da farjin tana mai zukarsa tana zaki tamkar wacce ke wasa da fitsari, misali tayi kamar zata sako fitsari sai kuma ta mayar dashi Wanda yawancin mata suna aiwatar da hakan domin jindadinsa, to haka ake bukatar uwargida ta rinka yiwa azzakarin oga dake cikin farjinta,bazata jima tana hakan ba matsawar namijin nada cikakkar lafiya zataji azzakarin na sake kumburi yana mikewa tare da kara karfi cikin farjinta Wanda tashin azzakarin cikin farjinta shi kansa yana Bayar da dadi na musamman.

 

Bayan ka tabbatar da tashin azzakarin sai ka cigaba da aiki,anan anaso uwargida tayiwa mijinta ankwa ta hanyar Dora kafafuwanta saman mazaunan maigida ta hardesu, aiwatar da hakan zai haramtawa maigida tashi daga samanta domin bazai taba iya kwacewa ba koda yayi niyya, karki taba sakinsa har sai kin samu gamsuwa..

 

✍ Itz Màdäkí

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button