Idan Kai Dan Siriri Ne Matar Ka Kuma Yar Lukuta Ce, Ko Idan Kai Dan Lukuti Ne Matar Ka Kuma Yar Siriri Yace, Toh Ga Bidiyon Yadda Zaka Gamsar Da Ita Lokacin Jima’i Cikin Sauki…

Idan Kai Dan Siriri Ne Matar Ka Kuma Yar Lukuta Ce, Ko Idan Kai Dan Lukuti Ne Matar Ka Kuma Yar Siriri Yace, Toh Ga Bidiyon Yadda Zaka Gamsar Da Ita Lokacin Jima’i Cikin Sauki…

Shin Yar Uwa Ko Kinsan Abubuwan Dake Saurin Janhakalin Namiji.

 

Yar uwa ki sani akwai wasu abubuwa wanda suke saurin jan hankalin namiji a wajen ya mace.

 

Yar uwa ki sani dan namiji ba abun da yake so ga matansa wanda ya wuce wadannan abubuwa ga su kamar haka.

 

* -Yaga nonon matansa a tsaye ba a kwance ba.

* -Yaga matansa ta iya kwaliya.

* -Yaga matansa ta iya kwanciya iri-iri yayin saduwa,kwanciya iri daya yana sa namiji yaji baya sha’awan kisantar matansa.

* -Yaga matansa ta iya girki.

* -Yaga matansa tana da tsafta, bata bari wani wari na fita daga jikinta.

 

Yar uwa ki dage wajen gyara zamantakewarki ba wanda zai zo daga wani wuri ya gyara miki.

 

Yadda Mace Zata Magance Matsalan Bushewar Gaba:

 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

 

* Garin aya

* Garin kurna

* Garin dabino

* Garin habbatus sauda

* Madarar shanu ko peak milk

 

*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki dunga sha da madara,hmmmm yar uwa wannan hadin na musamman ne yana amfani sosai a jikin mace.

 

Yadda Ake Hadin Matsin Man Kadanya:

 

Zaki samu kayan hadi kamar haka;

 

* Man kadanya

* Man zogale

* Man shanu

 

*Bayani;* Zaki samu man kadanya sai ki hada shi da man zogale da man shanu sai ki juya har su hade sai ki dunga matsi da shi amma minti ashirin kafin saduwa, yar uwa idan zaki dunga matsi da wannan hadin har kyauta mai gida yayi miki.

 

Yadda Ake Hadin Matsi Na Musamman:

 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

 

* Garin nahal

* Garin yayan bagaruwa

* Garin kanunfari

* Garin almiski

 

*Bayani;* Zaki samu dukkan wadannan garin sai ki kwaba da almiski ki dunga sawa a gabanki da dare minti ashirin (20) kafin barci da safe sai ki wanke da ruwan dumi.

 

Yadda Ake Magance Zafin Gaba (Paining):

 

Mai fama da wannan matsalan zata nemi kayan hadi kamar haka:

 

* Garin Ganyen kabewa.

* Garin Ganyen zogale.

* Man kadanya

* Garin Majigi.

* Garin Hulba.

 

*Bayani;* Zaki samu kayan hadin sai ki hada su guri guda ki kwaba da man kadanya sai ki dunga shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ki wanke da ruwan dumi zakiyi mamaki qwarai.

 

Yadda Ake Hadin Tsumi Mai Motsaya Sha’awa:

 

Zaki samu kayan hadi kamar haka;

 

* Dabino

* Kwakwa

* Aya danya

* Danyen zogale

* Kankana

* Cukwi

* Mazarkwaila

* Nonon rakumi

 

*Bayani;* Zaki samu aya danya sai dabino ki cire kwallon da danyen zogale da kwakwa da kankana da cukwi sai mazarkwaila sai ki hada ki markadasu sannan ki dauko nonon rakumi ki zuba ki gauraya kina sha, zakiyi mamaki yadda zai dunga aiki a jikinki.

 

Yadda Ake Magance Matsalan Kuragen Fuska:

 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

 

* Zuma

* Garin bawon kwai

* Dilka

* Kur-kur

* Lemun tsami

 

*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki kwaba wuri guri daya ki dunga shafawa a fuska.

 

Yadda Ake Man Dake Gyara Gashi Laushi Da Baki Da Kuma Tsayi.

 

Zaki nemi kaya hadi kamar haka;

 

* Zaitun shitta

* Man alayyadi

* Man zaitun

* Man kwakwa

* Man albasa

* Man hulba

* Man ridi

 

*Bayani;* Zaki samu garin hulba da lalle ki hada su ki tafasa sai ki wanke kan da ruwan bayan ki wanke sai ki hada dukkan man da aka fada a sama waje daya ki dunga shafawa a kai, zaki mamaki yadda gashin sai canza.

 

Yadda Ake Hadin Da Yake Rikita Maigida:

 

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;

 

* Cucumba

* Garin citta

* Madara

 

*Bayani;* Zaki samu cucumbanki mai kyau sai ki markada ki zuba garin citta sai ki juya sai ki tace sai ki zuba madara sai ki dunga sha tundaga rana har dare.

AMFANIN YAYAN HABBATUSSAUDA GA LAFIYA:

 

Habbatussuda kamar yadda akafi saninshi a tsakanin musulmai da suka saba da fadanshi wanda ya kasance suna ne na larabci, an fara amfani dashi da kuma sanin dacewarsa tun kimanin karni na goma sha biyar da suka gabata kuma an bayyana shi a matsayin magani ga dukkan cututtuka illa tsufa da mutuwa. Anyi amfani da wannan iri mai ban mamaki tsawon shekaru don warkar da cututtuka daban daban, ana iya fitar da mansa ne daga yayan wato irin, haka kuma ana amfani da man a wajen manshafawa don inganta yanayin fata da gashi.

 

Amfani da kwayar habbatussauda ko mansa a kai a kai na iya taimakawa wajen hana cigaba da yaduwar kwayoyin cuta na hanji,ana kuma amfani dashi wajen hanawa da kuma magance wasu nauika na cutar kansa, yana taimakawa wajen habaka ayyukan kwayoyin cuta wanda shi ne mafi yawan nau’I jiki, haka zalika habbatussauda na kara samar da kwayar halittar kasusuwa na garkuwan jiki,yana kuma kiyaye kwayoyin al’ada daga lahanin kwayoyoyin cuta. Ana iya watsa yayan habbatussauda ko a abinci ko kuma yayinda ake dafawa ko kuma a kwaba man a salads.

 

Haka zalika habbatussauda na maganin ciwon suga, yawaita shan man habbatussauda yana taimakawa wajen daidaita matakin sukarin jinni.

Haka zalika Habbatussauda na iya rage yawan kamuwa da cutar farfadiya a cikin mutane, musamman yara wadanda aka gano da cutar farfadiya.

 

Man habbatussauda na iya taimakawa mutane masu fama da asma, masu karatu suna da’awar cewa habba yafi karfin magani na yau da kullum domin kuwa yana rage tasirin asma a hanyoyin iska,yana taimakawa mutane su yaki mummunan cutar asma da tari.

 

Kwayoyin habbatussauda maganine mai tasiri wajen kawar da sanyi da mura haka zalika yana sauke lamuran narkewa Kaman jin tashin zuciya ko ciwon ciki.

 

Haka zalika man habbatussauda na taimakawa wajen rage zubewar gashi, yana taimakawa wajen karfafa kwayoyin gashi wanda ke age asarar gashi.

 

Zaka iya diban kwayoyin habba ka hada da tafarnuwa kana sha a shayi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button