Idan Kana Bukatar Matarka Ta Mallaki Irin Wadannan Nonon Toh Kalli Wannan, Videon Dan Kasan Hadin Dazaka Bata Tayi Amfani dashi
Idan Kana Bukatar Matarka Ta Mallaki Irin Wadannan Nonon Toh Kalli Wannan, Videon Dan Kasan Hadin Dazaka Bata Tayi Amfani dashi
MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA.
Idan har ka karanta kuma ka amfana da abinda ka karanta,kayi ka tura zuwa yan uwa suma su amfana🙏🙏
Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.
Citta mai kogo da Namijin goro.
Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.