Illar Kinyiwa Budurwa Aure Dahuri Kalli Abinda Zai Biyo Baya Daga Karshe..

Illar Kinyuwa Budurwa Aure Da Huri Kalli Abinda Zai Biyo Baya Daga Karshe

 

ILLOLIN DAKE FARUWA DA BUDURWAR DATA BADA KANTA SAURAYINTA YA AIKATA ZINA DA ITA•

1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.

2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da ‘Yan matan da suke so.

3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.

4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.

Yaku ‘Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.

Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button