Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Awa Daya Kana Jima’i Baka Kawoba

Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Awa Daya Kana Jima’i Baka Kawoba

Gurare 10 Da Mata Ke Matukar So A Taba A Jikin Su Yayin Jima’i , Guraran Na Matukar Tayar Musu Da Sha’awa Da Jefasu Yanayi Najin Dadi .

 

Sabida Haka Idan Kana Son Matar Ka Ta Dinga Jin Sha’awa Ta Kuma Dinga Jin Dadin Jima’i ! Yakamata Kasan Guraran A Tunanin Ka Zakaga Kar Guraran Basu Dawani Tasiri Ammafa Su Mata awajan Su Guraran Nada Matukar Tasiri Da Mahim Manci Sosai Tabasu Da Kuma Iya Sarrafa Su Da Kyau Namatukar Tora masu Sakonnin Cikin Kwakwalwar Su Tsigar Jikin Su Da Farjin Su Idan Kana Wajan Tabawa Matar Ka Gurarannan Zakai Mamakin Yadda Zata Dinga Bukatar Ka Jima’i Akai Akai

HANYOYIN DADEWA AKAN MACE

 

YIN JIMAI AKAI AKAI

Wato yawan yin jimai tsakanin maaurata na samar da wani yanayi na juriya da dadewa kafin su kawo (fitar mani). yawan yin jimai kamar yawan zuwa gidan motsa jiki ne, gwargwadon motsa jininka shine gwargwadon jure wahalar sa da zaka samu. Kuma wannan zai taimaka idan daya daga cikinku baya azalo (masturbation) domin yawan yin azalo na kara maka tsahon lokaci kafin ka kawo. shiyasa ma yake da kyau ku shawarci juna ya zama ana samar da azalo koda sau daya a sati.

 

 

 

DAUKAR LOKACI MAI TSAHO WAJEN

WASANNI

 

Abinda mafi yawancin mutane suka dauka shine, aiwatar da wasanni kafin saduwa baya da wani tasiri. Sabanin hakan kuwa, yin wasanni kafin saduwa yana bada gudunmawa wajen samarda yanayi na annushuwa tsakanin maaurata, sannan yakan kara ma lokacin kasancewa taren tsaho. misali, idan kana daukara mintuna 3 ko 4 kayi komai ka gama tare da matarka ba tare da wasanni ba, idan aka aiwatar da wasanni zaa iya samar da mintuna 8 harma zuwa 10.

 

 

 

FITAR DA SABBIN HIKIMOMIN SADUWA

 

Idan ka dade tare da abokiyar zaman ka, maana kuka kasance na wani lokaci mai tsaho, akwai bukatar ku samar da hikimomi da zasu dinga kara ma kasancewar ku armashi. idan ya zamana kun kasance akan wani salo guda daya na saduwa ko yaushe, zaku kasance cikin gundura da neman canzawa. yana da kyau ku nemi shawarwari daga masana harkar jimai dan samun sababbin salo da zasu kara muku dadewa tare.

 

 

 

JINKIRIN KAWOWA (INZALI)

Idan mutuminki yana da matsalar inzali da wuri, to ga hanyar da zaki kara matsa dogon zango. lokacin da yake kanki yana sukuwa, ya kusa zuwa gaba sai ki tsayar dashi ta hanyar zare azzakarin daga farjin ki, sai bayan kamar minti biyu sai ki maida masa shi ciki. ya zamana ana samun irin haka kamar sau uku ko hudu a duk lokacin da kuke saduwa, wannan zai sa ya zama ya kara lokaci akan yadda ya saba, dalilin wannan lattin kawowar da kika masa gwaji akai.

 

 

 

MURZA KARKASHIN AZZAKARIN SA

Duk lokacin da kuke tare ki dinga murza can kasan burar sa, wato kusa da golayensa. hakan yana kara masa dadewa bai kawo ba ya kuma kara ma azzakarin karfi. saidai kada kiyi kuskuren lankwasar da azzakarin a wannan yanayin domin wannan na iya jawo masa lalacewar azzakarin

 

 

 

KE A SAMA SHI A KASA

Wato wannan position yana taimakawa sosai wajen dadewa baa kawo ba. domin a haka ko wannen ku zai kasance cikin nishadi ba tare da an taba wurare muhimmai ba da zasu sa akawo. yadda akeyi shine, kai zaka kwanta rigingine ita kuma ta hau kanka a zaune tana dan yin gaba da baya.

 

 

 

MAGANI

Daga karshe, yana da kyau ku nemi shawarar masana jimai domin baku shawarwari da kuma nuna muku irin magungunan da zakuyi amfani dasu da shawo kan matsalar ku. Ba abu ne mai kyau ba ka dinga amfani da magani kawai ba tare da sahalewar likita ba domin zai iya cutar da kai ba tare da kasani ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button