Ingantaccen Hadin Maganin Kara Girman Nono

MAGANIN SA GIRMAN NONO 

 

Duk matar data ke son jan hankalin mijinta to ga hadin dazata riqayi akai akai tanasha.

yana tada komadar fata,sannan nonon ki yaqara girma yaciko amma ba irin wawan girman nanba, hadin shine.

1 zuma.

2 garin gero.

3 cukwui.

4 madara peak.

sai ki hade su waje daya tareda cukwui a dakashi sai azuba madara ariqa sha.

zaki sha mamaki da izinin allah.

  ═─✿ HADIN SABUWAR AMARYA ═─✿

 

_~yanada kyau kowace budurwa tasani kafin amarcewarta akwai abubuwa da yakamata tasani wanda zata yisu tin kafin lkc ya kure._

_kowane mutum mace ko namiji yanada abu 2 wato sanyi da km basir wanda dama manzan allah (s,a,w)yace mafi yawan chutar datake damun mutane sanyi ne mu assasinta dan haka zamuyi bayanin magani kala 3_

1- sanyi ko wane iri 

2- basir kowane kala 

3- karin ni,ima mai dawwama 

_1⃣—asamu tafarnuwa ko yajinta kimanin gwangwani daya sannan asamu na,a na,a itama dakakkiya ko busasshiya gwargwadan tafarnuwa sannan asamu kanin fari kamar na naira 100 sannan asamu rai dore busasshen ganye ckn hannu daya sannan asamu jijiyar zogale kimanin gindi uku manya danya ko busasshiya sai a hadasu guri guda idan da wani abu danye acikin abinda muka ambata sai a hadasu duk a guri guda ayi musu dakan laushi sosai bayan andaka sai araba gida 2 daidai da daidai daya rabin za a samu zuma mai kyau adadin yanda akaga zatasha kan garin maganin sai a chakuda adinga sha da daddare kawaishima babban chokali daya, sannan daya rabin maganin sai a sami ruwan zamzam shima yanda zai sha kan garin maganin sai a zuba a kwalba adinga shansa da asuba kafin aci komai babban chokali 3 ayi har zuwa kwana 7_

_2⃣— asamu garin fulasko mai kyau sannan asami dabino kamar gwangwani 2 sannan asami sassaken mangwaro ko garin sassaken kamar cikin chokali 7 sai asami ararrabi da hannu dukkansu chokali daya sai asamu tukunya mai kyau a tafasasu alokaci daya za,a iya sanya mazaikwaila bari 2 sabida asha a dadin rai._”

    _za a dinga sha sau daya arana cikin babban chokali 7 wasu yana sasu turoso to sai asha a lokacin da ake zaune a gida wasu km suna sha jika lfy_

_3⃣—mazaikwaila yanda ake bukata ganyen zugale danye mai dan yawa sanna kaninfari misalin cikin babban chukali uku sannan bagaruwa yanda ake bukata sannan asami nonan rakumi wato chikui da dan dama za a iya sashi yafi komai yawa za a iya sashi daidai misali sai a hadasu guri daya adaka ko amarkada a blander sannan asami muzubi a ajjiye ana shan cokali daya da safe…._

 

_👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

 *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*

 *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*

*_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*

*_Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu……._*

.

_*Akwai na matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa*_

 _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_

_

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button