Ingantaccen Hadin Maganin Karfin Mazakuta Da Karin Kuzari
Magani na maza na Musamman wanda yake aiki koda kana da matsaloli wadan da bada bari idan kasha magani kaji yayi maka tasiri,koda matsala ce ta sanyi ko istim’nai kasha wannan insha Allah zaka dace.
Zaka samu zuma
Zaka samu Hantiti
Zaka samu kusdul hindil bahri
Zuma kamar kofi daya(1/4 liter) kusdul hindi chokali 1 babba hantiti rabin karamin chokali(1/2 teaspoon)
Kusdul hindil da hantiti duka ana samu a Islamic chemist,bayan ka hade su waje daya an juya sosai sai a rika shan babban chokali da safe da kuma dare na tsawon sati guda insha Allah zaa ga sakamako me kyau.
MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI NAN TAKE:
Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zatai maka amfani.
Kuma tana hana inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara dana kara sha’awa.
ZA’A NEMO.
1. Garin sanya.
2. Garin Kaninfari
3. Garin Citta.
Sanya chokali 5 kaninfari chokali 7 Citta chokali 1 zaa hade waje daya,sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara asha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.
Cikin kankanin lokaci yake fara aiki,amma karka sha sai kaci abinci ka koshi.