Innalillahi; Ɗalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota

 Innalillahi; Ɗalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Dalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Dalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.

@Hausadailynews Innalillhi wa inna ilaihi raji’un: Yanzu muka sami wani labari daga shafin Hausaloaded kamar yadda suma suka samo labarin daga shafin Dailynigerian, inda suka wallafa labarin wata mata mai suna Sha’awanatu.

Ga dai yadda suka wallafa labarin kamar haka.

Sha’awanatu na tafiya hutun sabuwar shekara tare da mijinta a lokacin da ta samu hatsarin mota a ranar 23 ga Disamba, 2021 a kan hanyar Talata Marafa- Gusau, kan hanyar zuwa gidanta da ke Zariya daga jami’arta da ke Sakkwato.

Hadarin ya yi sanadiyar mutuwar diyarta Khadijah mai shekaru uku da haihuwa kuma Sha’awanatu ta samu rauni a ciki da kuma ta jiki.

Sha’awanatu Imran ta rasu ne a daren ranar Asabar da ta gabata da misalin karfe 9:17 na dare bayan ta shafe kwanaki 36 tana jinya a asibitin Shika Zaria.

Muna mata Addu’a Allah yaji kanta da rahama ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button