Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa mahaifiyar jarumi tijjani faraga rasuwa kalla yanzu

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa mahaifiyar jarumi tijjani faraga rasuwa kalla yanzu
Allahu Akbar Yau Jarumar Kannywood Hauwa Maina Ta Cika Shekaru Huɗu Da Rasuwa
A Yayin Da Jarumar Kannywood Hauwa Maina ta cika shekaru 4 Da Rasuwa Bari Mu Waiwayo Muku Abubuwan Da Suka Shafi Rayuwar Ta
Yar ga marigayiya Hauwa Maina ta bayyana wa ‘BBC’ yadda take son zama ‘yar wasan kwallon kafa ta duniya.
Maryam Bukar Hussain ta kasance Sharariyar mawakiyar baka wacce akafi sani da ‘Alhanislam’
Na fara wakar baka tun ina shekara 13 amma tun ina karama nake yin rubuce rubuce tun lokacin da wani kawuna ya daki yayata har yaji mata ciwo har akai jina-jina dai.
Abin da kawuna yay shine ya batan rai daga nan nafara yin rubutu bayan mahaifiyata ta gani sai tace ya kamata nai bidiyo sabida wannan sako ne mai kyau da kawunt zai gane abin da yay be kyauta ba.
A lokacin da mahaifiyata tace nai bidiyo sai na kasa naji kunya dayake lokacin ina karama, Bayan nakai shekara (16) ne sai nai bidiyo wanda shine karona na farko wato ‘Violence Has No Religion’.
Bayan yin wannan bidiyon wakar ne mutane dayawa suka fara sani na.
wane kalu bale kika fuskanta bayan wajen fara wakarki ?
A gaskiya na sami kalu bale daga wajen mahai fina, Munyi kusan wata uku bama magana sabida na fara waka, Mahaifina yayi zatan harkar film nashiga.
Duk da maihaifina baya kulani hakan besa na dena masa maganaba nakan aike masa da wasika wadda zai fahimci abinda nake ba film bane.
Daga Mal Umar sani fage
(1).Karka rinka yin fitsari a wurin da kake yin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa
(2).Karka rika Kwantawa barci bayan ka cika cikinka da Abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya.
(3).Karka rika yawaita kallon Al’auranka ko ta wasu, domin yin hakan yanasa dakikanci da nauyin Kwakwalwa wajan fahimtar Abubuwa
(4).Kar karika yin bacci bayan sallar Asuba har sai rana ta fito, domin yin hakan na kawo tsiya da talauci
(5).Kar kasha madara bayan kaci kifie, domin yin hakan yana gadar da kuturta.
(6).Kar kaci ko kasha Al Hali Kana da janaba, domin yin hakan makaruhine, kuma yana kawo Raunin jiki.
(7).Karka rika hassada ko munafunci da Ha’inci, domin suna da hatsari ga lafiya, sukan kuma haifar da cutar hauka gashi kuma suna bata kyawawan Ayyuka.
(8).Karka rika yawan kukan babu ko kayi tallan Talaucinka Afili, yin hakan Yana dawwamar da mutum Cikinsa.
(9).Karka rika Kwanciya bacci Al’hali Kana jin fitsari, domin yin hakan yana haifar da mutuwar mazakuta,
(10).Duk Wanda yadau Hannunsa Mai Albarka ya tura wannnan sakon, Allah ka nuna masa Manzon Allah (saw) 🤲
Innalillahi R.I.P Muneerat Abdulsalam Mai Yin Bidiyon Batsa a You tube Ta Rigamu Gidan Gaskiya
Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a biya ne aka yi yada labarin cewa, Muneerat Abdussalam wanda ake mata lakabi da malamar mata rasu, wanda nan take labarin ya karade kafafan yada labarai.
A yau kuma mun sami wata bidiyo daga Tashar Hausapro Tv dake kan manhajar Youtube inda suka wallafa wani labari game da rasuwar Muneerat Abdussalam, kamar yadda zakuji cikekken labari idan kun kalli bidiyon.
Innalillahiwainnailainhirajiun with a heavy heart we wish to announce the sudden passing of Munirat Haruna Abdulsalam, popularly known as Muneerat Abdulsalam,
she was 33 years old, details would come later.
Wanima zakaga mace da namiji suna saduwa ni kuma narasa ta inda zan masa magana saboda zaice ina masa bincike awaya.
Kuma zamuyi fada da shi, kullun hankalina atashe yake bana samun isashshen barci. Idan na tuna halin da mijina yakeciki, malam tambayata anan ya halatta narika daukan nawa hoton tsirara ina tura masa a waya kozai rage kallon na matan banza ko kuwa?
Ina neman shawara da adduarka Mal wassalam.
AMSA
Wa alaikis salam wa rahmatullahi Ta’ala wa barakatuh.
Hakika abinda mijinki yake aikatawa, ko kadan bai dace ba. ya kauce ma hanyar Allah. Kuma ya afka cikin manyan manyan ALKABA’IR.
Shi dai kallo izuwa ga matar da ba taka ba, haramun ne koda ba tsirara take ba. Shi kuwa kallon tsaraici, Allah (Swt) ya la’anci masu yi, kumq ya la’anci masu nuna tsaraicin nasu da gangan don akalla.
Mijinki yana nuna miki Qarara cewa show mazinaci ne kenan. Saboda haka shawarar da zan baki anan it a ce : Ki bi abun ahankali. kar ki sanya gaggawa ko husuma acikin sha’anin. in ba haka about n zai iya rikicewa.
1. Ki samu mijinki kiyi masa wa’azi cikin murya mai sanyi. Ki gaya masa cewa Allah (swt) ya umurci muminai maza su rintse idanuwansu, su kiyaye al’aurarsu daga zina da dangoginta.
Manzon Allah (saww) acikin wani hadisi yana cewa :
“SHI KALLO, KIBIYA NE MAI TSANANIN GUBA DAGA CIKIN KIBIYOYIN IBLIS. DUK WANDA YA BAR KALLON DON TSORON ALLAH, TO ZAI SAMU (QARUWAR) IMANI WANDA ZAI RIKA JIN ZAQINSA AZUCIYA”.
Kiyi masa wa’azi sosai ki tsoratar dashi game da mummunan Sakamakon da zai riska idan bai tuba ba. Ki gaya masa yaji tsoron ranar tashin Alqiyamah, ranar da Allah zai sanya gabobin jikinsa su rika magana suna bada shaida akan laifuffukan da ya aikata.
2. Idan yaki kin wa’azin naki, to babu laifi ki hadashi da wani mai hankali daga cikin abokansa domin yayi masa nasiha. Insha Allahu zai ji kukq zai yarda.
3. Kar ki dauki irin mummunar hanyar da wadancan matan suka bi. Domin kuwa idan kika zuba masa Hotunanki Tsirara acikin wayarsa, zata yiwu watarana wani daga cikin abokansa ko ‘yan uwansa ya dauki wayar, kuma ya leka ciki ya ganki tsirara. kinga wannan bai yi daidai ba.
Babban abinda mijinki yake bukata daga gareki shine ladabi, biyayya, da nasiha agareshi cewa yaji tsoron gamuwarsa da Ubangijinsa.
4. Ki matsa ma mijinki ya rika halartar jam’in sallolinsa a masallaci, kuma ya rika karanta Alqur’ani ayawancin lokutansa.
5. Ki sanyashi cikin addu’o’inki ako yaushe. Kuma muma muna yi miki fatan Allah ya shiryi mijinki ya cire masa son zina. ya cika masa zuciyarsa da tsoron Allahl.
WALLAHU A’ALAM.