Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu An Tafka Babban Rashi A Masana’antar Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu An Tafka Babban Rashi A Masana’antar Kannywood
BAYAN KAMMALA HISABI
Bayan ƴan wuta sun shiga wuta yan aljanna
sun shiga aljanna, Allah zeyi kira ga annabi
yace: shin haka ya gamsar da kai? sai annabi
yace, ina rantsuwa da kai ya ubangijina; baze
taba yimun dadi ba ace daya daga cikin
al’ummata yana wuta. Sai Allah ya umurci
mala’iku da su fitarda duk wanda a zuciyarsa
akwai daidai kwayan zarra na imani, sai
kofofin aljanna su bubbude, nan take a fitar da
wasu yanki daga cikin musulmai a tafi dasu
aljanna. Sai Allah yace: shin haka yayi maka
dadi ya Muhammad? Sa annabi yace: wallahi
ya ubangijina bazan taba jin dadi ba ace daya
daga cikin al’ummata yana cikin wuta. Sai
Allah ya umurci mala’iku da su fitar da duk
wanda digon hawaye dai dai da kan sauro ya
taba fita daga idanunsa saboda tsoron Allah,
sai kofofin aljanna su bubbude, a fitar da kaso
masu yawa daga cikin yan wuta a tafi dasu
aljanna. Sai Allah yace: shin haka ya yayi maka
dadi ya Muhammad? Sai annabi yace: ina
rantsuwa da kai ya ubangijina baze taba yimun
dadi ba ace daya daga cikin al’ummata yana
cikin wuta. Sai Allah yayi kishin game kalmar
shahada sai yace a fitar da duk wanda ya taba
furta kalmar 🌹LA ILAHA İLLALLAH
MUHAMMADUR RASULULLAH🌹 sai kofofin
aljanna su bubbude, a fitar duk wanda ya taba
furta wannan kalma me dadin fadi. sai a nufi
aljanna dasu nan wani haske ze dakko ya
kewayesu, sai su kama kyalkyali kamar
lu’ulu’u, kuma a turaresu da almiski, idan yan
aljanna suka gansu sai su zata ma cewa
waennan sun fisu kyawon aiki ne saboda
tsabagen kyau da haske da suke dashi. sai a
umurci da a kulle kofofin wuta kullewa ta har
abada. Duk wanda ya sami karantawa har
zuwa karshen yayi comment 👇 da wannan
kalmar me dadin fada (LA ILAHA İLLALLAH
MUHAMMADUR RASULULLAH *S W A*) Da
kyakkyawar niyya, Allah yasa duk wanda
karanta kuma beyi ma wani rowan wannan
falalar ba yayi (Share) , Allah yasa bashi daga
cikin yan uwa. 🌹muna fatan ayi follow din
wannan shafin don samun posts dinmu na
gaba 🌹
Allah yasa mudace duniya da lahira