Innalillahi wa’inna ilaiyi raji’un kalli yadda kabarun rukan suke fuskantar mahuyacin Hali a kasar Nan

 Innalillahi wa’inna ilaiyi raji’un alumma mazauna Kasar Nan dai hankalin su yayi matukar tashi yadda Yakamata a kasar Nan biyo bayan ambaliyar ruwa da ake Kara fuskantar a wasu sassa daban daban a Kasar Nan

A wannan lokacin dai alumma jigawa suna cigaba da kikawa ga hukumomin Kasar nan bisa yadda ambaliyar ruwa yake kara ta’azzara a wasu yan kunan na Kasar nan musamman su a Yan kunan nasu

 

Kuma dai bawai iya yankin jigawa bane Hakan take faruwa a kasar Nan dan ganin yadda abubuwan suke faruwa a yanzu kuma dai musa alumma jahar Kano a wasu ban garorin suna fuskantar irin wannan halin a Yanzu a kasar Nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button