Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Malamin Addinin Musulunci Sheik Abubakar Gero Argungu

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Malamin Addinin Musulunci Sheik Abubakar Gero Argungu

Sheik Abubakar Gero Argungu Na Nan A Raye Bai Mutu Ba, kawai ‘yan yana jita jitane suke bayyana al’umma cewa shehin malamin addinin ya mutu.

Gidan Jaridar Shafin RAriya: ta tuntubi sakataren yada labaran kungiyar Izala, Malam Ibrahim Baba Suleiman ya tabbatar da cewa labarin mutuwar Shehin Malamin ba gaskiya bane.

 

Haka kwanakin baya ma al’umma dake amfani da manyan shafukan sada zumunta sunyi ta yadawa cewa, wai shehin malamin ya rasu yayin da yayi jawabi akan cewa” idan lokacin sa yayi basai sun yada bama duniya zata sani.

Yakamata jama’a kudaina irin wannan abu domin hakan baida kyau magana ta gaskiya cewar’ wani daga cikin ‘ya’yan shehin malamin addinin na nigeria.

 

Kuci gaba da kasancewa da shafin Janzakitv, domin samun sabbin labaran mu, kowace rana da kowani lokaci mungode masoya shafin mu.

Labarin mutuwarsa da ake ta yadawa jita-jita ce, wadda babu makama bare tushe akan wannan magana don haka maganar gaskiya dai malamin yana raye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button