Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Yadda Miji Da Mata Suka Rasu Dalilin Gobara Kalli Kugani

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Yadda Miji Da Mata Suka Rasu Dalilin Gobara Kalli Kugani

Assalamu alaikum barkan ku da kasancewa damu cikin wani sabon labarin daya riske mu yanzu,

 

Innalillahi wa’Inna’ilaihi raji’un hakika dukkan mai rai mamaci ne watarana yanzu yanzu muke samun wannan labari daga jihar borno state.

 

Daga wakikin mu, Ibrahim Khalil Ahmad kan cewa, allah yayiwa wasu magidanta rasuwa sakamakon sanadiyyar gobara data tashi a gidan auren su.

Mijin da kuma matar dukkannin su, ma’aikatan gwamnati ne” kuma likitoci ne a jihar ta borno dake arewacin Nigeria.

 

Hakika ma’auratan sun kasance suna aikin likitanci a cikin wani asibiti na (UMTH), cikin jihar ta Maiduguri.

 

Sanadiyyar rasuwar ma’auratan dalilin wata gobara ne, data kama gidan nasu haka zalika tun a jiyan mijin yace ga garun ku nan.

 

Ita kuma matar sai wayewar yau allah yayi mata rasuwa hakika wannan mutuwar munyi babban rashi ga ma’aikatan lafiya na jihar borno cewar, Isma’il Musa.

 

Miji da matar dai basu jima da auren junan suba haka zalika muna yiwa al’ummar jihar borno ta’aziyyar wannan rashin na yan uwan mu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button