Jarumar Wasan Kwaikwayo A Faransa Ta Musulunta

Jarumar Wasan Kwaikwayo A Faransa Ta Musulunta
KAJI RABO: Wata matashiyar Budurwa yar kasar Faransa mai suna Marine el Himer ta karɓi Addinin musulinci ta musulunta.
Allah ya kara daukaka adinin Musulunci Don darajar fiyayyen halitta Annabi SAW