Kadan daga cikin shirin sark8 ali nuhu da kuma sultan a indiya

 Kadan daga cikin shirin Film Din (madugu ) Na jarumi Ali Nuhu da Sultan A India

Kulli wannan sabon shirin wanda jarumi Ali Nuhu suka shirya a kasar India wanda su kansu yan India sunyi mamaki Kasancewar yadda sukaga wannan jarumin yana da gogewa da kuma iya aiki sosai yasa suka kara shigowa cikin harkokin sa domin sunsan akwai mamora a wajensa

Kowa yasan yadda Ali Nuhu yake da basira gashi Mutum ne me wato wanda ba iya a jarumi ya tsayaba inda shima yake daukar nauyin shiri ko kuma yake producer duka dai babu wanda jarumin bayayai kasancewqr yana daga cikin tsofaffin jarumai a kannywood

Akwai Sultan wanda shine yake wata murya a cikin shirin fassarar Hauwa na India wanda kasancewar yana matukar jin Yaren India shi yasa Ali Nuhu ya jawoshi a jiki domin yin aiki tare dashi wanda kowa yasan baza kaje gari ba alhalin kuma bakajin yarensu

Ga Bidiyon

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button