Kalli AmfaniKallin Shan Nonon mace dakuma yabashi a matsayin ka na namiji

 Nonuwan mace yana karawa garkuwar jikinta karfi sannan Kuma wannan nishin da mace take yi na sama sau 60 a minti daya, yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta.

Kada mace ta ringa hana shan Nononta domin kuwa hakan zai sa ta rashin kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta.

Masana kiwon lafiya sunce, shan Nonuwan mace da kuma tattabashi yana kare Nonuwan nata daga kamuwa da cutar kansar Nono.

Idan kina cikin matan da basa jin dadin kwanciya da Namiji to kisa shi ya dinga matsa miki Nonuwan ki, sannan yayi wasa da kan Nonuwan naki hakan yana saurin motsa shaawar mace ta yadda zata samu gamsuwa a wajan Namijin da yake kwantawa da ita.

Idan mace tana shayarwa tana barin yaron nata yana shan Nonon nata da zarar ya bukaci hakan, idan kuma maigida shima yana sha’awar tanawa ki bar shi ya tattaba yadda yake so idan sha yake bukata yayi ki bar shi, domin yin hakan samin nasara ne a gare ki.

Amfanin ruwan Nonuwan Mace.

ruwan Nonuwan mace yana taimakawa wajan kare mutum daga kamuwa da ciwon Kansa da kuma wajan narkewar abinci.

Sannan a shawarce anason kullum magidanci ya sha ruwan Nonon matar sa domin kare kanka daga kamuwa da cututtuka.

Anan kuma

Daga Dr. Saleh Sani Muhammad Amana Islamic Medicine.

Nonon mace yana da jijiyoyyi da kuma namatayadda kana tabawa yake kai sakon zuwa ga jikinta ko kuma kwakwalwarta.

Maza nason tsotsar Nonuwan mace kamar yadda suma matan suke so a yabashi, amman wasu mazan suna daina shan Nonuwan matansu da zarar sun sami ciki sabida sun yadda da cewa ruwan Nonon mace yana da illah ga manya.

Yana taimakawa wajan dai-dai ta tsarin tafiyar jinin jikinta, sannan idan ana tsotsar Nonuwan mace na lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta ya karu zuwa 110 a duk minti daya.

Sannan yana zamarwa mace kamar motsa jiki ne da kuma samun Karin lafiyar jikinta.

To ya kamata dul Namijin da yaji wannan bayanin yana yawan tsotsar Nonuwan matar sa domin samar mata da farin ciki da kuma lafiyar jikin ta.

Domin yin hakan ba karamin karawa mata jin dadi yake ba musamman ma’aurata domin suke da bukatar hakan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button