Kalli bidiyon wani kato yana rungumar Nafisa Abdullah

Kalli bidiyon wani kato yana rungumar Nafisa Abdullahi ba tare da jin kunya ba.
Zuwa gareka Miji kuma Jagoranta
Tayaya zakayi tsammanin zaman lafiya da matarka alhali………
💔- In kadawo gida baka da lokacinta sai chatting da wasu matan.
💔- kana fada musu kalaman da zuciyarta ya jima yana qishin ruwan jin su daga gareka, wadda inda zaka fada mata su da ka zauna lafiya da ita.
💔- zakama wasu dawainiya a waje amma tana iyalinka ka gagara sauke hakkin daya wajaba akan ka.
💔- ka barta cikin tsananin sha’awa da bukata ka tafi kana biyama kanka buqata ko kana bibiyan matan banza kanayi dasu alhali ka shafe wata da watanni baka kusanceta ba.
💔- zata kawo kanta dan ka biya mata buqata amma sai kayi watsi da ita kamar batada sha’awa ko buqata.
💔- Baka tuna buqatarta sai lokacinda taka buqatar ta taso zaka nemeta, shima kana samun naka biyan buqatar baka damu data samu gamsuwa ba, kuma baka bata lokaci dan itama ta kaiga samun gamsuwar.
💔- A gaban ‘ya’yan ku da ‘yan uwa zaka iya cimata mutunci ko ka qasqantar da ita
💔- in tayi kuskure bakada aiki sai kiranta da mafi munin sunayen da bazaka so a kiraka dasu ba, kuma akan kan kana son in ta mu’amalanceka cikin farin ciki ko in dare yayi ta kawo kanta ko in ka buqaceta ta miqa wuya tayi a cikin shauqi.
💔- zaka gaskata maganar wasu ka qaryata maganarta akan tasu.
💔- Zaka bar yan uwanka su cimata mutunci ko suyita mata shish-shigi a gidanta alhali ka kasa kareta ta kowani fuska, asalima da kai ake cin zarafinta
💔- Bata da sirri tsakanin ka da ita duk abunda kukayi sai ka sanamar iyayenka, ‘yan uwa ko abokan ka.
💔- Gidanta ne amma duk wani shawara da ya shafi aure da rayuwarta sai ka sa wasu a ciki batare da ka kiyaye martabanta ba.
Watuqar kana da wasu daga cikin wadannan halaye zaiyi matuqar wuya ka zauna lafiya da ita, kuma duk wacce ka auro ka mata irin wannan dabi’an bazaku zauna lafiya da ita ba.
✍️ Fatimah Chikaire