Kalli Bidiyon Yadda Wasu ‘Yan Maulidi Sukayi Wakar Ado Gwanja Warr A Wajan Maulidi, Yadda hakan ya Jawo Cece Kuce.

Babbar Magana Yadda Wasu Yan Maulidi Suka Sau Wakar Ado Gwanja Warr Suna Rawa a wajan kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar Yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun fito sun magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan Wadan da suke maulidi domin Suna Iskanci a wajan.

A yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan wannan Bidiyon Domin. bai dacewa Suna wajan maulidi su ringa rawar wakar Ado Gwanja Warr a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda sukai wannan rawar kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi korafi Akan wannan abun.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button