Kalli bidiyon yadda wata fitsararriyar amarya takewa mijin ta gwatso

Kalli bidiyon yadda wata fitsararriyar amarya takewa mijin ta gwatso

Da matuƙar wahala namijin ya san kin yi zazzafar soyayya da wani ya aure ki…….

 

Namiji ba kamar mace bane yana da tsananin kishi Fiye da mace,yana da tsayuwa kai da fata akan duk abinda yayi imani dashi,idan yasan kin yi zazzafar soyayyar da wani koda kin bar wanin, zuciyar shi zata yi mishi wahalar da natsuwa dake, akodayaushe zai rinƙa ganin soyayyar wancan na nan zuciyar ki….

kuma a dalilin wannan kishin na namiji ne da zaki bai cika macen da ta shahara ba kowa ya san ta, musamman sani na fuska,gwamma ya danne soyayyar a ran shi koda yana son ta ɗin….

 

A hir dinki yar’uwa bawa saurayin ki labarin soyayyar da kika yi da tsohon saurayin ki,ko Bama mijin ki labarin saurayin ki da baki aura ba,ko ki Bama mijinki na Yanzu Labarin soyayyar ki da tsohon mijin ki……

 

Daga sadda kika karɓi soyayyar wani,ko kika auri wani, ki kaddara tsohuwar soyayyar da kika yi a baya ta mutu har abada,ko da kina jin motsin ta a zuciyar ki danne ta,ki binne ta da ran ta, matuƙar kina son natsuwa da farin ciki da namijin da kike tare da a yanzu…..

 

Mabudin zaman lafiyar ki da namiji da kike tare da shi a yanzu,shine ki tabbatar mishi babu kamar shi,a cikin Dukkan kalaman ki da ayyukan ki…

misali kice

ban san nayi soyayya ba,sai yanzu da haɗu kai,ashe duk shirme nayi abaya..

ban san nayi auri ba a baya sai Yanzu na aure ka…

da dai makamantan kalaman dasu su rinƙa sa shi natsuwar shi ne kaɗai a zuciyar ki babu wani……

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button