Kalli Videon Wani Rawa Da Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi, Inda Ya Jawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta.

Kalli Videon Wani Rawa Da Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi, Inda Ya Jawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta.
Inda Jarumar Ta Fito Shafin Titkot Tana Wasu Raye Raye, Da Yawa Dai Daga Cikin Mabiyanta Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Da Ganinta A Irin Wannan Yanayi.
Nan Ne Kuma Sai Videos Din Ya Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta
Ga Videon Rawar Anan.