Kalli wani sabon hadin maganin karfin maza garanti ne

Kalli wani sabon hadin maganin karfin maza garanti ne
MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA.
Sudai mata Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin.
Yin Jima’i, Akwai. Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla
Mintuna
Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan
Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10. Sai
Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan. itace Zaka
Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za’ayi Su Dauki.
Tsawon minti Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima’i nan Take da
Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali a lokacin da Matansu Ke da
Bukata Dasu.
kuma Dazaran Sunyi Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima’i.
Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a.
Zamantakewar Aure Ba.
Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana Amma Bata
Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi
ya Koma Wata Kala Tunda ya. Kasa Fitarda Kitse a. Wuta. A.
Addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da
Bukata.idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To
Zaka ga a Koyaushe Hankalinta Akanka Yake, Tarbiya da
Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi Ko a Kotu Aka. je Matukar
Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya Mata da. Bukatarta to
Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani idan ka Samu
Alhamdulillah. idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka Warke
Ba,to Kotu Zata Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka
a Cikin Zina.
Waiya’zu Billah Abubuwan dake kawo saurin__inzali Sun Hada
da.
1. Basir da yayi Kaka Gida a Kwankwason Namiji.
2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.
3. Karancin Ruwan Maniyi.
4.Gajiya.
5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.
6.Yawan Fushi Bacin Rai Tsakaninka Ma’aurara.
7. Rashin Kwanciyar Hankali Alokacinyi.
8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe
Da sauransu.
Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan Zaki,
Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon juice,da
Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane.
A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise) akwai maganinda
muke saidawa(ruwa dana gari) insha Allah wannan matsalar tazo karshe indai
akayi amfani da maganin kan kaida
Idan ka samu budurwa mai irin wa ‘yan nan halayen kada ka yadda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta;
1, Mace wadda ta iya magana
2, Mace mai kamun kai
3, Mace mai tsafta
4, Macen da ta iya girki
5, Mace mai hakuri
6, Mace mai ilmi
7, Macen da ta iya shiga mai kyau
8, Macen da ta iya kwalliya
9, Macen da ta iya boye sirrinta
10, Mace mai tarbiya.
Wasu zasu ce na manta da batun kyau ko? To shi kyau baya cikin tsarin halayen mata, matukar ka samu mace mai irin wa ‘yan nan halayen kai ko ba dukan su ba, tana da kyau, ko ba tada kyau na tabbata kayi babbar sa’a domin a wannan zamanin ba suda yawa.
Idan kana da hali ka lallaba kayi Wuff da ita, ba tare da ka bata lokaci ba.
Allah ya hadamu da matayen Aure na kirki.