Kalli Yadda Jarumi Ali Nuhu Ya Shiryawa Mai Dakinsa Gagarumin Shagali a bikin Ranar Zagayowar Haihuwar ta

Kalli Yadda Jarumi Ali Nuhu Ya Shiryawa Mai Dakinsa Gagarumin Shagali a bikin Ranar Zagayowar Haihuwar ta

Fitaccen Jarumi kuma darakta sannan kuma daya daga Cikin Sahun gaba a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Ali Nuhu Mohammad ya shiryawa Uwar Gidan sa Maimunata Gagarumin Shagalin Bikin a Ranar Zagayowar Haihuwar ta.

 

Wannan taro ya samu halarta wasu daga cikin Yan uwan matar tasa tare da nasa yan uwan wanda ya hada da wata babbar yayarsa, a gefe kuma ga yayansa nan watau Ahmad da Fatima.

 

Jarumin dai yakan Shiryawa matar tasa wannan Shagali ne a ko wacce Shekara idan ta zagayo. Kalli Bidiyon Yadda Suka Gudanar da Shagalin nan kamar haka.

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button