Kisán Gillá Tsínanne Dan Jahannama Dama Dole Seka Mutú Bidion Yadda Mutane Suka Fusata Suka…

Kisán Gillá Tsínanne Dan Jahannama Dama Dole Seka Mutú Bidion Yadda Mutane Suka Fusata Suka…
Amfanin Namijin Goro:
Namijin goro dai wani nau’i ne na goro wanda akasari ake amfani da shi a kasashen Afrika. Turawa na kiransa da suna “bitter kola”
Masana a fannin kiwon lafiya sun bayyana namijin goro da antibiotics mai matukar amfani ga rayuwar bil’adama. A nazari da aka gudanar daban-daban a sassan Afrika da ma na Turai, an tabbatar da cewa namijin goro na da amfani kamar haka:-
Kamar yadda kwararriya a fanin nazarce-nazarce a sashin kiwon lafiya na Nijeriya Natural Medicine Debelopment Agency (NNMDA), Mrs. Chinyere Nwokeke ta tabbatar da cewa, namijin goro yana taimakawa masu dauke da cutar HIB ko kanjamau ta hanyar rage radadi da gubar da cutar ta HIB take dauke da shi saboda sinadarin “antibacterial” da kuma chemical na “Saponin” da yake cikin ta.
A wani nazari da masana suka gudanar a sashin horar da likitoci na jami’ar tarayya dake Lagos, masanan sun bayyana kamar yadda aka wallafa a mujallar “Middle East African Journal of Opthamology” cewa, namijin goro na kashe cutar Glaucoma wacce take lalata idanun bil’adama.
Har ila yau, masana a fannin kiwon lafiya sun tabbatar da cewa, namijin goro na maganin cutar cizon sauro wace ake kira da “malaria” saboda sinadarin “kolabiron” da ke cikin ta.
Kwararru a fannin nazarce-nazarce a sashin kiwon lafiya na jami’ar Obafemi Awolowo dake Ile’ifi, sun tabbatar da cewa, namijin goro na magance amosanin gabbai (arthritis). Har ila yau, a nashi jawabi Dr. Olayinka O. Adegbehingbe ya jaddada hakan a wani nazari da ya gabatar kuma aka wallafa a mujallar, issue of the Journal of Orthopaedic Surgery and Research, a watan Juli na shekarar 2008. Kwararren ya tabbatar da cewa namijin goro na matukar magance cutar gabobin jikin.
Har ila yau, an tabbatar da cewa namijin goro na karawa maza kuzari.
KADAN DAGA CIKIN ALAMOMIN GAMSUWAR UWARGIDA
Da yawa daga cikin maza magidanta har ma da mata yayin gudanar da ibadar aure basa samun daidaito, saboda rashin sanin cewa abokin ibadar ya kawo geji ko aa. Amma dai abun yafi tauyewa uwargida da amarya.
Ga wasu kadan daga cikin hanyoyi da Zaku iya fahimtar matanku Sun samu Gansuwa. :-
-a yayin da kake cikin jima’i da uwargida a lokacinda gumurzu yakai gumurzu idan har ta kasance ma’abociyar kuka ce a yayin jima’i, idan tazo kawowa zakaji kukan ya karu fiye da yanda take yinsa a baya, da zaran ka kula da hakan, sai ka kara azama wajan shiga da fitar azzakarinka sama da yanda kakeyinsa a baya da sauri da karfi, hakan zaiyi matukar tasiri da taimaka mata wajen inzali cikin matukar dadin da har soyayyarka sai ta karu a zuciyarta
-wata Kuma idan tazo inzali zakaji tayi matukar kankameka matsewa ta gaske tamkar zata balla sassan jikinka gunduwa gunduwa batare da tasani ba. anan ma sai ka kara saurin shiga da fitar azzakarinka cikin farjinta sossai da sossai
-wata Kuma bazata kankameka ba, Kuma Bata kuka saidai zakaji tana nishi, a yayinda tazo inzali zakaji nishinnan yana matukar kara karfi da sauri.
-wata Kuma zakaji tana sambatu kala kala a yayin jima’i, ita ba sai ka wahalar da kanka ba, domin da kanta zata fada cewar kayi da sauri, ko tace kayi da karfi, ko tace cigaba zan kawo.
-wata zata kankame zanin gado kamar zata rabashi gida biyu
-wata zakaji a yayinda kake sukuwa a samanta idan tazo inzali zakaga tana tayaka ta hanyar kara turo maka farjinta sosai a gabanka da sauri da karfi, tana juye juye, shesheka Mai karfi da sauri da sauransu.
Wanan sune kadan daga alamun zuwankai na mata.
___________________________________
Note:-
Wannan post bamu yishi don wata manufa marar kyauba sai don gyara ga sauran wasu ma auratan….
…..Ana damunmu da irin wadannan tambayoyi ta pravet
Wanda yake da tacewa inbaiga yayi daidaiba yin hakan yagayamana za a gyara.
✍️Maryam Abdullahi Abdullahi