Littattafan Hausa Novel Complete Documents 2023 (Sabbin Novel 100)

Kasance da wannan shafi domin samun Littattafan Hausa Novel Complete Documents 2023 wanda zasu sanyaya muku zuciya da kuma debe muku kewa a lokacin da kuke cikin kadaici ko kuma wani bakin ciki na rayuwa. zaku samu Sabbin Hausa Novel na wannan shekarar (2023) akan labaran soyayya da kuma aure da rayuwar iyali da dai sauransu
Wadannan Littattafan Hausa Novel Complete sun shafi labaran kwanciyar aure da bakin cikin soyayya da kuma tashin hankali, akwai kuma labaran fada da rikici na halin yau da kullum kamar haka:
Littattafan Hausa Novel Complete Documents 2023
- Ba Jini Na Bace
- Yar Kwalisa
- Shin So Daya Ne?
- A Wani Gida
- Habibatullah
- Alwashi 1&2
- Kawar ‘Yata Ce
- Kuyanga
- Rabuwa Ce Sanadi
- Saqar So
- Biyayyah
- Mijin Babata
- Sanadin Soyayyar Shan Minti
- Diyam
- Boyayyen Mutum
- Bakar Gaba
- Babban Yaya
- Buri Daya
- Baka Ce
- Da Aure Na
- Barista Khaleel
- Auren Yarinta
- Alfarma
- Alkibla
- Ashe Kece
- Akwai Kura
- Hussaini Mijin Aljana
- ‘Yar Lesbian
- Dream Girl
- Hukuncin Allah
- ‘Yar Malam
- Hidayah
- Ni Da Soja
- Lesbian
- Neehal
- Mayaudara
- Bazan Barshi Ba
- Sirri Ne
- Hariji
- Rashin Sani
- Baby Khausar
- Shahzad
- Gidan Kwarta
- Auren Sanyi
- Zaki
- Labarin Fatim
- Kannen Miji
- Kanwata
- Ukubar Kishiyata
- Walijam
- Mijin Beauty
- Kufan Wuta
- A Yini Daya
- Doctor Hisham
- Ramuwar Gayya
- Hikayar Birnin Duwatsu
- Sadauki Umar
- ‘Ya ‘Ya Mata
- Masarautar Mu
- Zaki San Koni Waye
- Sirrin Keta
- Daren Farko
- Sakatariya Ta
- Waye Sanadi
- Gida Bai Koshi Ba
- ‘Yar Mahaukaciya
- Iklas
- Katanga
- Kawayene Suka Jamin
- Babban Yaro
- Yarima Jalal
- Abin Sirri Ne
- Gidan Gandu
- Khaleed My Blood
- Mijin Babata Ne
- Nayi Nadama
- Aisha Humaira
- Alhini
- Alkawarin Jini
- Akan Qanwata
- Al’ajabi
- alwashi
- Amal
- Arfat
- Asiya Sarkin Tsiwa
- A Tsakanin Mu
- Auren fansa
- Auren Kaddara
- Auren Wata Shida
- Auren Soja
- Auren Gardama
- Bakin Ciki
- Bakin Iyaye
- Ban Saketa Ba
- Bandirawo
- Bani Nai Kai Naba
- Bankada
- Baqar Mace
- Bakin Kishi
- Bariki Iyawa
Karanta Wannan: Matar Hariji Hausa Novel
Littattafan Hausa Novel Complete
Hausa romantic novels, list of Hausa novels, Hausa romantic novels Wattpad, wayyo gindina Hausa novel, sabbin Hausa novel, Mr romantic Hausa novel, Hausa novels Wattpad, Hausa romantic novels Wattpad, aljanar Fatima, free Hausa novels complete pdf, sanadin labarina hausa novel, ingarman namiji hausa novel, gudu da waiwaye hausa novel
Littattafan Hausa Novel Complete Documents 2023 (Sabbin Novel 100)
Ba Jini Na Bace Hausa Novel– Kadan Daga Ciki
“Ke Maryam naji wata ’yar matashiyar budurwa tana kira cikin muryar rad’a” da sauri naga yarinyar da aka kira da Maryam ta waigo fatabarakallahu asanulkalik’in shine abinda na fad’a lokacin da idanuna suka arba da zankad’ed’iyar kuma matashiyar budurwar aka kira da MARYAM wani shegen murmushi tasaki tace “ba saikin fad’aba Halima nasan abinda yasa kike wannan kiran sai kace makauniya’ a d’an dame Halima tace “kinsan halin wannan bros d’in nakifa baida mutunci yanzun saiya b’ata mana shiri”
Wani d’an iskan kallo Maryam ta sakarwa Halima tace “ke ya dama ni kam banga wanda ya isa hanani abinda naga damar yiba uwata da ubana basu ta kuraniba sai wani can daban, kinga malama aje acigaba da shirya wajen ayi yadda zamufita kunyar abokanmu”
kai kawai Halima ta jinjina batare da ta ce komai ba domin tasan halin Maryam da shegen taurin kai idan ta kafe akan abu babu wanda ya isa ya juyata sai YAYA MUHAMMAD daya daneta ya shanye a taurin kai gashi bala e en sojan dana k’asansa suke masifar tsoronsa gashi miskili ne shi na gaban kwantace inba ta k’ureba zai wuya kajishi yana yawan magana hatta abokansa da abokan aikinsa sun saba da halinsa sau tari da ido yake basu umarnin abinda zasuyi kuma su aikata domin sun riga sun saba da halinsa.
Ta juya kenan zata gidan su anwar wani mate d’inta ne yayansu yana d’inki to duk kayan da zata buk’ata shi tabama d’inkinsu, saiga Nasser ya k’araso da gudu yace “Adda Maryam kizo inji Ammyna” wata shegiyar harara ta galla masa tace “kaje kace tazo tajani bazan zoba inkuma zata iya tazo tajani”
Shima hararan ya maida mata dan babu ragayya a tsakaninsu ko kad’an yace “kada Allah yasa kizo d’in banza wacce batasan darajan nagaba da itaba”
Cikin b’acin rai tayi Kansa tace kai dan uwarka ni kake zagi?” “Anzage kin ni uwata sa ar wasanki ce da zaki zauna kina aikena da wannan banzayen zantukan?”