MAGANIN DA ZAKAI MINTI 4O KANA JIMA’I,AMMA WANNAN HADIN BANDA MARA AURE
Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata
.
Ina kuke ‘yan uwana ma’aurata? ga tsaraba daga gurin ‘dan uwanku Datti maijalalaini Islamic chemist
Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma’aiki (SAW)
Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa
Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar
Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata
Ku gwada,
sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.
Allah yasa mu dace.