Maganin Girman Nono Budurwa Da Matar Aure

Wannan zamani da muke ciki ‘yan mata da matan aure suna matukar neman Maganin Girman Nono domin wata bukata da mata kadai sukafi sanin muhimmancita, Nono ko kuma muce mama wani abune dayafi daukar hankalin mafi yawan maza duk lokacin da suka kalli ‘yar mace
Sai dai akasarin mata suna fama da karacin girman nono wanda yana jawo nakasu sosai a wajen mazajen su na aure ko kuma samarin masu neman ‘yan mata, wannan dalilin yasa mata suke neman duk wata hanya daza tasa maman su yakara girma domin daukar hankalin maza
Ga wasu jerin abubuwa daza su karawa ‘yan mata da matan girman nonon su batare da sunbi wata hanya wanda zata basu matsala ba, wannan magani hadi ne daga masana kuma abubuwan da ake hada maganin basu da wata illah ko kadan
Duba Wannan: Matar Hariji Hausa Novel Complete
Wannan hadin dake kasa yana maganin girman nono da kugu (maganin hips) da kuma tsayuwar nono cak, sannan yana sanya laushin jiki sosai yadda mijinki zaiji dadin rungumarki
- Mace zata samu dankalin turawa da madarar shanu da kuma zuma, sai ta dafa su har dankalin yayi laushi sosai sai ta damashi da madarar shanu kamar yadda ake dama fura. Sai mace tana diba dai dai yadda zata iya shanyewa a lokaci guda
- Idan mace tana kirjinta da kuma sauran sassan jikinta ya ciko sosai zatayi wannan hadin har tsawon kwana 25, idan kuma tana son dai dai wa dai da zatayi tsawon kwana 15
Allah yasa ayi a sa’a