MAGANIN KANKANCEWAR AZZAKARIN DA NAMIJI KOMA GARANTI

 MAGANIN KANKANCEWAR GABA:

kankancewar azzakarin namiji ya kasu kashi uku kuma kowanne yanada nasa matsalar saidai wani yafi wani.

✍ IDAN ZAKA SHA WANNAN MAGANIN KA TABBATAR BAKA DAUKE DA SANYI:

✍ KA TABBATAR AN GWADA KA ( CIWON KA BAYA DA ALAKA DA HALITTAR KA:

(1) na farko akwai wanda azzakarinsa yake kankancewa ya koma kamar na karamin yaro musamman a lokacin sanyi to amma lokacinda yaji sha’awa yana iya mikewa ya girma ta yanda zai iya jima’i amma bayan yayi inzali azzakarinsa yana kara kankancewa hakika wannan bashida wata matsala babba sai dai idan hakan tana faruwa dakai zan baka shawara ka kasance me tsarki da ruwan dumi amma ba wanda yakeda zafi sosai ba kuma yanada kyau ya zama iyalinka zata iya tayar maka sha’awa bayan inzali.

(2) akwai wanda lokacin da baya sha’awa gabansa be kankanceba amma koda yaji sha’awa baya kara girma ma’ana sai dai kawai ya kumbura ya mike babu abinda yake karuwa to wannan shima babu matsala sosai sai dai ya kamata ka rage cin zaki da maiko.

(3) wani kuma azzakarinsa yana kankancewa lokacinda bayajin sha’awa amma kuma koda yaji sha’awa baya karuwa sosa duk irin sha’awar dayaji baya wuce tsayin 3-inc ko 8-cm wannan irinsa shine ya dace ya nemi magani domin bincike ya nuna namijin da yake gamsarda mace sosai shine wanda azzakarinsa yakai 5-inc ko kuma 10.3-cm kaurin kuma ya kai 3-cm lokacinda yake cikin sha awa.

ME MATA SUKAFI SO TSAYI KO KAURI?

babu sahihin bayani akan wanda yafi gamsar da mace domin kowacce mace da abinda takeso saidai wanda farjinta yake bude tafi bukatar namiji me kaurin azzakari ita kuma wanda take matse take bukatar me tsayi a takaice kowanne yanada matukar muhimmanci a wajen namiji kuma bazaka gane hakanba saika rasa daya daga ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button