Maganin karfin Azzakari dazakayi awa 2 kana jima’i

Maganin karfin Azzakari dazakayi awa 2 kana jima’i

GA MATAN AURE KAWAI

 

Admin sirrin rike miji

 

Abubuwan dake rage ma mace Ni‘ima. Abinda ake cema ni‘ima a wajen ya mace shine “cikakkiyar gamsarwa ga da‘ namiji sakamakon jima‘i.wannan ko ya hada da; (1)Ruwa (2)Zurfi (3)Dumi (4)Matsatsi (5)Tudun gaba (virginal-comvo lsion) (6)Gyararren gashin mara (7)damshin gaba Ana ce musu “Natural sexual physique“ Abubuwan dake rage Ni‘iman mace: (1)Karewan ruwa (2)Wangalewan farji (3)Bushewan farji (4)Sanyin farji (5)Yawan zama ba wando pants (6)Ramewan farji (7)Yawan sanya yatsa (8)Yawan jin yunwa (9)Ciwon basir (10)Yawan ma‘digo Wadannan na tafiyar da ni‘imar mace sai ta koma takaff ba dadi ko na kobo =============== =====>

Dukkan wadannan abunda zamu

sanar daku an gwadasu babu

wanda yake da illah dan haka me

karantawa ka tsaya ka nutsu ka

karanta ka amfana

*

*

*

(Female)YANDA ZAKI ZAMA MAI NI

IMA KAMAR KORAMA

Kisamu sassaken baure ki

dafashi sai bayan ya dafu sai ki

juye ruwan sai kisamu bazar

kwaila da zuma da kanunfari da

citta ki zuba aciki ki tafasa

kirinka sha safe da yamma

hmm..zaki zama cakwala dadi..

*

(Male)KARIN MANIYI

Wasu mazan suna fama da rashi

maniyi amma ku gwada wannan

kasamu albasa guda biyu a yan

yankasu a soya sai bayan ta soyu

sai ka kawo kwai ka zuba amma

kada ka bari ya soyu ka sauke

kaci idan kana haka in sha allahu

za kayi mamaki..

*

*

(Female)SAKA ME GIDA KUKAN

DADI

Ki samu totuwar raken da kika

mai tsafta saiki barshi ya bushe

kisamu gabaruwa guda3 da

almuski da kanufari ki hadasu

waje daya kirinka tsuguno kuma

kirinka goga zaitun awajen

zakiga yanda mai gida zaiyi..

*

*

(Female)SIRRIN RIDI

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi

ki nikashi ya koma gari ki barshi

ya bure kirinka sha da nonon zai

miki amfani wajen jima I da

maganin dattin ma haifa…

*

*

(Female)KARIN GIRMAN NONO

wasu matan wanda daga sunyi

haifuwa daya zakaga nononsu ya

zuba wannan yana saka me gida

yayi miki kishiya h/sauda hulba

alkama gyada ridi danyar

shinkafa da busassen karas duk

ki dakasu waje daya kina sha da

madara peak Awa2 kafin barci

da kuma Awa2 bayan barci…

*

*

(Female)KAMMALA JININ HAILA

KIDAWO DAI DAI

Kisamu zuma da garin tagargaje

da almuski bayan kin gama

wanakan tsarki saiki debo garin

tagargajen ki dama acikin ruwa

ki wanke gabanki dashi saiki

dangwalo zuma ki rinka sakawa

acikin farjinki sai ki bari idan

dare yayi saiki dauko farin

almuski ki kara shafawa acikin

farjinki sannan ki jira dare yayi

*

(Female)NI IMAR MACE

Wasu mutane sun dauka mace

mai kiba ko mai kyau ko mai

kugu itace mai ni ima kuma abin

ba haka yakeba domin allah ya

halicci mata iriri wata zakaga

tanada kiba amma bata da ni ima

wata kuma bata da kiba amma

kullum kara ni ima takeyi kuma

keda kanki zaki gane kinada ni

ima domin kullum kina cikin

shauki da sha awa sanna idan

kinayin matsi yanada kyau

kirinka shan yayan itatuwa

domin zasu temakamiki wajen

tatso ni imarki…

*

*

(Female)YAWAN JIMA I

Bincike ya nuna mace mai yawan

jima I tana saurin tsufa matukar

bazata juri shan kayan itatuwaba

musamman kankana da abarba

da madara peak…

*

*

(Female)ZAMAN GABAN MAI GIDA

Zamanda ya kamata kiyi agaban

mai gidanki yasha bambam da

yanda kikeyi keda yan uwanki ko

kwayenki ki kasance mai

nunawa mijinki pant dinki a duk

lokacinda kikaga hankalinsa

akwance yake domin ganin pant

yana zaburar da maza suji suna

sha awar matansu amma kada ki

sake kiyi wawan zama baki da

pant domin zai tsaneki…

*

*(Famale)BAKYA IYA GAMSARDA

MIJINKI

Kisamu furen tunfafiya da yayan

zogale da gero ki dakasu lukui

sannan kirinka sha da fresh

madara daga ranar zaki fara

gamsarda mijinki har sai ya gaji…

*

*

(Female)MATSI DA SANTSI

Idan kinaso mijinki yarinka jinki

lutsulutsu kisamu lalle mai kyau

ki kwabashi ki hada da zuma ki

saka farjinki sai ki samu man

zaitun da beby oil ki dauko

auduga ki rinka range a low a

kina sakawa a farjinki wannan

shine asalin matsi mai saka mai

gida kyauta bayan haka sai

kisamu kankana ki markadata ki

hada da madara peak wannan

shine zaki zama mai dadin jima i..

Wasu Mahiman Wurare Guda 6 A Jikin Mata Da Suka Fi Dauke Hankali Maza:

 

Duk namiji da irin abunda yake son ganin mace dashi a halitta. Ba kamar yadda wasu suke dauka ba. Wasu mazan ba kyau fuskar mace ko launinta ke daukar musu hankali ba. Wasu muryar mace kadai ya wadatar dasu su ji sun kamu da soyayarta.

 

Sai dai kuma akwai wasu mahmman wuraren da aka yi ittifakin sune suka fi daukar hankali maza. Wanda yana da wuya mace mai wadannan abubuwan a halitta ta kasa ganin Maza masu sha’awar wannan baiwan nata suna mata ribibin su mallakeshi ta hanyar aurenta ko kuma su ribace ta ta hanyar yaudaranta.

 

1: Karamin Baki: Mace mai karamin baki tana dauke hankali maza. Domin kashi 60 maza a cikin 100 basu cika sha’awar mace mai girman baki ba.

 

2 : Idanu: Maza suna son ganin mace mai kyau halitta na idanu. Irin idanuwan nan da ake musu lakabi da golden eyes. Idanuwa ne bincike ya tabbatar da maza da dama suna samun shauki da zaran sun hada Idanuwa da mace mai wannan baiwar.

 

3: Gashi: Mace mai gashi bama ga maza kadai ba. Hatta yan uwanta mata suna sha’awar ta. Don haka yasa a cikin jerin ababain da maza suke tabbatar da kyauace gashin kanta na ciki. Duk kuwa da akwai mazan da suke son mace mai gashi a jikin ta ko giran idanuwan ta.

 

4: Nonuwa: Kowoni namiji yanada siffar irin nonuwan da suke dauke masa sha’awa da kuma jawo hankalinsa wajen mace. Wasu mazan mata masu manyan nonuwa suke so, wasu kuwa madaidaita, akwai kuma mazan da sun fi sha’awar ganin kirjin mace mai nonuwa irin na kirgen dangi, wannan ke sa suji suna son mace.

 

Koma wani irin siffa namiji yake son ganin nonuwan mace dasu. Babu tantama nonuwan mace na cikin jerin manyan halittun ta da ke dauke wa namiji hankali. A duk irin yanayin halittan nonuwan ta, akwai maza masu tarin yawa da irin sa suke sha’awa.

 

5 : Duwawu : Suma dai tamkar Nonuwa suke. Domin ko wani irin namiji da irin duwaiwukan da suke jawo hankalinsa.

 

Akwai masu son ganin duwaiwa masu tudu. Akwai masu son ganin mace da madaidaicin duwawu, akwai mazan suna ganin mace wacce shamalo babu komai a bayan ta.

 

6: Tsawo: Babu shakka fiye da kashi 70 na maza suna son ganin mace doguwa. Sai dai wannan ba yana nufin cewa mata marasa tsayi basu dauke hankali maza bane, sai dai mata masu tsayi sun fisu kasuwa.

 

Wannan nazarin ba wai yana nufi su kadai ne halittu mata da suke dauke Hankalin maza ba. Kuma macen da bata da irin wannan halittan da aka ambata ba ana nufin maza ba zasu so ta bane. Su maza shu’umai ne, abunda wani baya so a jikin mace, shi wani yake nema ruwa a jallo.

 

#tsangayarnalam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button