Maganin karfin maza da saurin inzali sadidan Domin Ma’aurata

Maganin karfin maza da saurin inzali sadidan Domin Ma’aurata

 

Bayanin bawani mai yawaba ne amma kuma insha indai kayi amfani dashi za’a samu sauki

🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄

Duk wani magidanci da baya performing yadda ya kamata baya dadewa ko bashi da karfin gaba ga magani cikin sauki insha Allah.

Za’a nemi:

1. Garin Tafarnuwa chokali 2🧄

2. Garin citta chokali 1

Za’a hade su waje daya a rika shan karamin chokali a cikin nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a kwanta da iyali.

Wannan hadin bashi da wahala ga sauki,amma akwai yaji wajen aiki,zakai mamakin sa kwarai da gaske.

🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄

Allah ya bada sa’a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button